@flamingo_exclusive: Toh fa Ashe sanamaki yana da anfani 😳🤔 Benefit of sanamaki ##fyp #foryou #viral #goviral #recipes

zaynabflamingo
zaynabflamingo
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 11:06:30 GMT
59967
2295
77
391

Music

Download

Comments

ishaq.raliy1
Rr🦋✨💫 :
Very good wallahi
2026-09-02 15:22:39
0
worthy3600
Worthy♥️ :
Seriously it’s works, especially the combo you made 😊
2026-09-01 13:27:10
0
amishaq08
amishaq08 :
amma fa kar asha ya wuce sau uku a sati saboda kidney
2026-09-01 13:33:44
18
ummusuhailatmaiallah
Ummu🖤Suhailat🖤mai allah🖤 :
Ke baki da hankali ko😭😭wlh ni zaki tambaya Menene Wannan 😭😭😭
2026-09-01 18:25:20
2
suwaibatour2
S🤍 :
Hmmmmm
2026-09-01 23:34:19
0
hayerteeh
Hayerteeh :
Yasin ba abun da ya min
2026-09-01 20:42:00
1
seenartu6
seenartu Muhammad :
Ya ake plz in anaso ai amfani dashi wurin rage kiba plz
2026-09-01 12:51:03
3
shatou_jam
Shatou_jaam :
Dan Allah yakai nawa ne
2026-09-01 17:31:14
0
zeetah126
Zeeytah :
dan Allah mai ciki zata iya sha
2026-09-01 13:37:02
1
user11049443611465
Amenatu wali :
nekam ba abundayekemum🥺🥹🥹
2026-09-01 18:00:06
3
bellozulaihatzula
Zulaiheart Shinkafi❤️ :
Wlh makociyata ta bani shi in rage tumbi nikam nakasa sha saboda gudawa yake sawa sosai
2026-09-01 18:54:30
0
user37203669924740
Aish :
Yana maganin ciwon kafa ko bayayi ni matsalata kenan😅
2026-09-02 09:46:06
1
meenal9074
meenal :
pls duka kwalin ake juyewa a dafa
2026-09-01 23:41:49
0
ameenah4453
Ameenah musa :
Yana maganin tumbi kadai
2026-09-01 18:01:32
0
sadyhennamore
sadyhenna&more :
Dan Allah wake siyarwa
2026-09-02 08:25:48
0
hanerbeautyempire1
Haner beauty empire :
Ni Wlh maganin basir yamin 😂😂😂
2026-09-02 07:43:57
1
alsafee07
Alsafee_make up :
yana mugunyi wlh 🤣Amma fah ni idan nasha bana nisa da bandaki sam🤣
2026-09-01 23:15:16
3
asherty223
Aysha baiwar Allah :
Amma don Allah in mutum yasha don rage kiba ya dai wai kiba xatadawo please hakan ne
2026-09-01 13:38:47
2
mardhiyyah93
Mardhiyyah online biz📱 :
Yanayi sosai da sosai 💯
2026-09-01 13:26:21
2
scentbyzalos
Scent by ZaLos 🦋❤️ :
Jama’a tou Allah yasa mucika da imani
2026-09-02 07:23:55
0
oumameer3563
Aisha I. U❤ :
magani ne sosai kam har maganin sihiri yanayi d yarda ALLAH
2026-09-02 11:52:56
0
.sayyadaaishakano
🌺SAYYADAAISHAKANO🌺 :
wlh sanamaki duniyane nima shaidace a saudiyya sanamaki shine rayuwata🥰
2026-09-02 12:17:03
0
7064667429sadiya
Sady queen🥰 :
maganin constipation nefa ,zawayi take sakawa,dehydration ke saka mutum zaizayewa,babu wani narka kitse
2026-09-02 10:30:09
0
nanakhadija194
Adomatasmakeover :
Soda
2026-09-02 15:08:40
0
To see more videos from user @flamingo_exclusive, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About