@aliyuabideen: يا الله

علي زين العا بدين ✅
علي زين العا بدين ✅
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 15:09:45 GMT
24621
3326
171
27

Music

Download

Comments

yelgwee
FULANI :
Allah Ubangiji ya karbi ibadunku,kumana addu'a Allah Ubangiji yasa muna da rabon zuwa
2026-09-11 07:03:13
2
momrukybeautypalace
momruky beauty Palace :
ya Rabbi ka kiramu don Alfarmar manxon Allah
2026-09-09 22:55:16
3
meerah0007
💕ta Annabi U/marayu💕 :
Allah ya karbi ibadat Aliyu
2026-09-01 23:01:50
1
muree577
Muree577 :
Don Allah asamu cikin addua
2026-09-02 13:24:18
3
raidatmakeup
Raidat makeup 💄 :
Wlh nagano mamanmu aciki
2026-09-05 19:10:14
1
maryam.faskary
Maryam faskary :
Allah ka amince inxo dakinka
2026-09-02 23:26:53
1
michellajik
DeeJeeR😍😍 :
𝗂𝗇𝗄𝖺𝗀𝖺 𝗌𝖺𝗄𝗈𝗇𝖺 𝗄𝖺𝗀𝖺𝗂𝗌𝗁𝖾𝗆𝗎𝗇 𝖽𝖺 𝗆𝖺𝗌𝗈𝗒𝗂𝗇𝖺 💞💞 ,𝗒𝖺 𝖺𝗁𝗆𝖺𝖽𝗎💕💕❤️❤️
2026-09-01 23:30:48
2
aishakabiruwakili
Aishakabiruwakili :
Allah yasa kuje asaa Allah yakarbi ibada muma Allah yasa munada rabon zuwa madina ameen ya Allah 😭🤲 Allah 😭😭😭
2026-09-04 07:32:01
2
abbanafrah0
Abban Afrah :
Asamu cikin Addu'a please
2026-09-03 13:14:34
1
usy4love
usman Mahmoud umar :
Masha Allah we need prayer plss
2026-09-04 14:20:47
1
yammama26
rukyy_yammama26 :
Ya Allah ka kaddara mana zuwa ta inda bamuyi zato ba ya hayyu ya qayyum 🤲🥹
2026-09-12 00:08:50
1
gimbiyabbg
Hauwa u Gimbiya :
Dan Allah gasakona wajen masoyina nayitawasali da shi burina naziyarcishi arayu😭😭😭
2026-09-02 21:04:47
1
haveeb
Hαɓҽҽɓ_αʅҽҽ :
Allah yakaimu madina 😔😭
2026-09-01 15:19:28
1
deedhdnsrki1
DEED@H D@NS@RKI🐍✨🤍 :
Ya Allah ban ajeba banba kowa ajiyaba ya Allah madina🤲🥹😭🙏
2026-09-02 11:11:18
1
hafsat4508
hafsat :
Allah ka maimaitamana 🥺
2026-09-02 10:25:35
1
matarb14
C.E.O H&M COLLECTION ND MORE :
Madina Allah 🙏
2026-09-06 13:28:37
1
user96711291609530
Hauwa nairs :
Masha Allah
2026-09-08 12:27:52
1
salmamusa480
salmamusa480 :
masha allah
2026-09-02 06:03:43
1
husnah1268
husnah💖 :
fatan alkairi Allah ya maimaita Dan Allah kayimin Addua nazo ziyara gurin masoyin mu ANNABI MUHAMMAD S A W 🤲
2026-09-02 17:54:20
1
autarmamayu
Maryamyunus :
Allah kaka mama nah madina😭😭 ya Allah mommy nah
2026-09-02 07:31:29
1
nafesatibrahem
Nafesat Ibrahim :
dan Allah kayimin addu.a
2026-09-06 09:35:49
1
aishaummiiiii
sautussunnah 1 :
mash Allah Allah yasa munada rabo xuciya tanacan ganganjikinanan😭
2026-09-02 19:14:58
1
khairatringim
Khairat Ringim :
Allah yasa muna da rabon zuwa saudiyya kafin mukoma ga Rabbana😭🤲
2026-09-07 16:57:08
2
ruky9900
Yar Amana :
Masha Allahu ya Allah ka kawo mun dalilin zuwa wannan gidan naka mai albarka
2026-09-02 00:24:36
1
fatimayunus07
Fatima yunus :
madina ya Allah
2026-09-09 18:22:04
1
To see more videos from user @aliyuabideen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About