🤣🤣🤣Ranan wata haka taitamin countless call bana kusa dana Kira wai Kaya takeso infadamata price with account details,a week Kenan shiru🥺se jiya danaga status dinta nace duk bayan kiranan dakikamin kuma natura account shiru😢wai banmata reply dawuri ba taje kasuwa tasaya🙄her message was 4.11 nd my reply was 4:23 Duk kiran danasha🤭
2026-09-01 17:32:36
6
ScarvesByAysher :
Wasu customers din can frustrate your life 🤦🏻♀️masu Aljanun sunada yawa🥹
2026-09-01 16:56:22
0
Hajfah_events :
Oh lord 🤣🤣🤣🤣🤣
2026-09-01 20:09:16
0
Rie_Riee :
Gaskia Hajia karta kara yimana haka mu golden luxury family... HAJIA FAH TANA DA ALJANU 😂😂😂
2026-09-01 15:55:20
4
xaara incense & Fashion :
Hahahahahah… ai abunan ba bu kiyau… especially cinikin dare… like u stopped urself from sleeping coz u dey look for money 🤣🤣.. an gama Komai har da acct no sai ka ji shiru… d last one na jira na gan receipt har bacci ya kwashe ne