Don Allah sis ki taimaka kimin yadda zangyara algaita tv na wllhi nakai kusan 1 month Ina miki mgn, Allah baisa kingani ba may be, naga kinyi video Akan yadda za’a gyara tou ni nawa yaqiyi dish dina c-sat ne
2026-09-01 16:35:42
3
It’s Respect 🙌 :
Chennels dina na mbc sun daina aiki😭😭😭
2026-09-01 16:07:19
1
maryambiu :
don Allah ki taimaka nawa mediastar ne sunan receiver na arewa na sun tafi ba tashar Hausa ko days ki taimaka kiyi guarding nawa
2026-09-01 17:14:37
2
🥀𝙰'𝚎𝚎𝚜𝚑𝚊𝚝𝚘𝚞🥀 :
Ni tawa komai ya goge ,haka yake sawa database empty
2026-09-02 19:31:19
2
Ameenatou🦋💕 :
Nikuma Arewa ne yake nuna signal, kuma ta yaya zan sauke Algaita TV banida ita
2026-09-01 21:08:08
1
hafseenah1234 :
sister Dan allah
Ina so anuna min yanda zan dawo da arewa ta
saboda da no signal take sawa
Sai na gogeta Amma har ynz duk wata hanyar nabi Amma Taki dawowa ita da Africa tv 3
2026-09-01 17:36:34
1
Naeemah’s bakes :
Munagodiya hajajju💃💃💃
2026-09-01 16:04:53
2
MAEESHAT :
Don Allah sunan risibata 3D tech duk tashan sun gudu pls ayi tag din na don allah
2026-09-02 09:02:35
1
Mumyn Arfat 🥰 :
nayi nagyara Arewa 24 dina yaqi sunan dish dina D_tech
2026-09-01 20:59:15
1
AlBassiratou :
Nima duka nagoge nayi nayi ingera amma nakasa dan allah kitai makamini🤝
2026-09-01 17:14:09
2
Meena’s kitchen kano :
Muna gdy
2026-09-01 23:12:13
1
Elegant beauty salon :
nikuma ya zanyi na nemo algaita tawa ta dauke
2026-09-01 18:51:48
1
Fatimaazwall :
Part 3 hjy muna godiya 🤝
2026-09-01 20:33:04
1
teemah uma :
2026-09-01 20:50:59
1
Khali boy :
Mungode sosai n gwada Yy🥰
2026-09-04 09:43:59
0
Zee Usman :
3
2026-09-01 18:15:56
1
Ameeratuh♥️ :
Nima duka nagoge nayi nayi ingera amma nakasa dan allah kitai makamini🤝
2026-09-01 19:58:33
1
Fatimaazwall :
Part 3
2026-09-01 20:32:26
1
ommupeedah :
park 3
2026-09-10 19:56:39
0
Ahmad D G :
yakamata ayiwa masu kallon BALL nasu
2026-09-02 20:31:42
1
hassanaibrahim281 :
nima mbc na ba yyi
2026-09-01 16:17:59
2
naeema405 :
Nawa baya nuna min installation din mah
2026-09-01 18:43:54
1
It'z Sumee Herller💕💕 :
wallahi nawa masu yawa basayi tashoshin Hausa dik basayi
2026-09-01 16:17:59
2
fh2000 :
nikam nawa quality din ya gudu channels kadan keyi
2026-09-01 17:54:15
1
Leemar turare & more :
🥰
2026-09-02 08:52:39
1
To see more videos from user @feedys_kiddies, please go to the Tikwm
homepage.