Kajifa yace duk wanda yacce Allah na sama yawa Allah jiki yaji ance shehu Ibrahim da tijjani sunfada kaji ai Allah yafadi à cikin qur'ani ashe kaji tunda shehunan sa sun fadi ya yarda da fadar da Allah yayi
2026-09-01 18:45:51
12
Al Ameen :
dadina da Ahlussunnah,akwae hujja
2026-09-02 12:21:56
9
naseer junaidu AMV :
wllh abu Abdullahi ɗan gwagwarmaya Neh
2026-09-20 09:34:22
1
ABU_AISHA_ASSALAFY👌 :
Allah ya rabamu da addinin tijjaniyah 🤲
2026-09-04 09:02:54
5
Nura Tea ☕ Boy 😎 :
2026-09-01 17:47:22
4
abakardukultera :
Masha Allah sunna hujja ita ce madogara Allah ya ganar damu sunna
2026-09-02 17:39:54
4
nura 43 :
malan allah yaqara ilimi daimani abou abdullah kana burgeni wallahi