hmmm wllh sai wanda allah ya sanyawa wannan muhabbar Sannan zai fahimci yanda yaron nan ya keji. alhamdulillah Allah ya qara mana qaunar kamiluzzati (s.a.w) 🥰
2026-09-03 07:57:09
162
Fatima haruna Ibrahim :
😭😭😭 yaro kayi slbaarka tunda aka jarrabeka da soyayyar shugaba sallallahu alaihi wasallam 🥰
2026-09-03 03:52:52
111
Danmallam🌙📖📿 :
ANNABI DAI'MAN 🥰🥰🥰
2026-09-03 08:27:17
29
Bertrand Russell :
Masha Allah. Congratulations yaro
2026-09-03 17:39:21
1
NA Annabi couture :
yanzu zakaga ruwan like Muhammadurrasulilla 😭😭
2026-09-04 10:29:14
18
ALmustapha hassan :
ya rabbi annabinnan dae
2026-09-03 10:54:33
5
habu sadiq :
Allahu Akbar Masha Allah congratulations congratulations congratulations congratulations
2026-09-03 11:02:54
2
sisah :
wannan yaron y karbi wani sirrin pah wlh shikadai yji me yaji🥰🥰
2026-09-03 00:37:37
34
Hawwa Ta Annabi wdl :
ya Allah kaba ni da mai zafin kaunar shugaba sallallahu Alaihi wasallam ❤️kuma hadimi Allah dan mutuncin Annabi
2026-09-04 11:41:02
6
𝙳𝙰𝙽✨𝙷𝙰𝙻𝙴𝙴𝙵𝙰🌐🦋 :
Kai Masoyin Annabi ILOVE YOU🥰❤️
2026-09-03 11:58:54
6
babbamaikilo :
Allah y qara kusanci🥰🥰
2026-09-03 08:28:41
2
Galant boy :
Wlh mai San annabi ne kawai zai fahimci abin da yaronnan yake ji
2026-09-03 11:04:14
17
🕊️ :
S A W 🥹🥹🥹
2026-09-03 11:08:24
6
Imransy couture funtua 🪡✂️ :
😭😭😭😭😭😭😭😭 😭 innalillahi wa inna ilaihiraju un Allah nayarda da kaddara ta a son annabi محمد 💕take Allah ka sa Yan gidan mu su fara maulid in samu gatan Yin komai a fili
2026-09-03 15:16:57
21
PRINCESS MARYAMAH 🌹 :
wallahi inde mutum yanasan annabi inasanshi☺️
2026-09-03 20:18:45
13
Shamsudeen Hamza :
Wallahil Azeem Yaron nan sai da ya sakani kwalla. Allah ya Kara mana soyayyar Annabi
2026-09-03 13:40:49
15
abubakarsadiqaliyu :
Wlh Nima wani lokacin inajin kasida kawai sai naji inakuka
2026-09-03 11:28:08
16
Aliyu Muhammad Aliyu :
muntuba masoyi manzan Allah🥺🥺🥺🥺
2026-09-03 14:48:22
12
Dan sarki :
tabbas jazaba takamashi🙏🙏🙏
2026-09-03 16:30:00
7
🌷Ummi Nuhu🌷 :
Alhamdullahi 🥰soyayyar annabi taimana rana 🙏
2026-09-03 11:39:01
6
Al amen Yusuf sheshe❤️ :
Allah abin godiya Allah yakaramana ganjn girman shugaba s a w Yau
2026-09-03 15:53:21
7
Sufee001 :
Itafa soyayyar manzon Allah ta daban ce wallahi.
2026-09-03 14:28:24
5
yarun malan na sayyada fatima :
wllh ka kyauta da kashigar shi dan yaronnan yashi ga wani yanayi jazaba shima Masha Allahou Jazakallahu hairan 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-03 07:49:20
11
user6687449766105 :
Allahumma salli ala sayyidina Muhammadin wa sallim Allah ya qara kusanci da shugaba
2026-09-02 22:28:55
5
saniabubakar78 :
Allah Sarki Yaro Allah yayima Albarka
2026-09-04 09:48:58
2
To see more videos from user @malama_ali_sabole, please go to the Tikwm
homepage.