@am.hausa: Akwai shugabanni da suka bar mulki, amma suka bar wasu abubuwa a zukatan mutane da har yanzu ake tunawa da su. Marigayi Umaru Musa Yar’Adua yana daga cikin shugabannin da har yau ake yawan ambaton zamaninsa. Ku da kuka rayu a lokacin mulkinsa, me kuka fi tunawa da shi? Shin akwai wani abu da ya yi, wata manufa da ya fara, ko wani sauyi da kuka gani wanda har yanzu yake a zuciyarku?

A M Hausa
A M Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 20:10:33 GMT
235
12
1
2

Music

Download

Comments

mansir.muhammad37
Mansir Muhammad :
Allah yajikanka da rahama
2026-09-01 20:24:58
0
To see more videos from user @am.hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About