@bako.a.tofa: Malika duniya 🥰👌 Nifa wannan gashin me kama da qaho yana tashin kaina yarinyar nan in tayi murmushi kyau take in ta bata rai kyau take uwa uba kuma shagwaba 😅 Dan Allah ku hada kudi ku aura mun yarinyar nan inba haka ba zan iya samun matsala ni nq hakura ma da hadiza gabon din ku bani hamiman na yadda 😩😔 Bako A Tofa ✍️