@haskensunnah120: Replying to @maman Muhammad Replying to @Ammien mama ❤️ PART 2 😳🔥 Kun ce a kawo na gaba… to ga shi nan! 😂 Amma ku kalli har ƙarshe, saboda abin da ya faru a nan ba ƙaramin abu ba ne 👀🍿“Ba neman suna muke yi ba; muna neman lada da yardar Allah. Allah Ya sanya wannan saƙo ya zama hujja a gare mu, ba hujja a kanmu ba. 🤲🏽”— A.M.V | Abdeel Haleem Media ❤️ Voice”🎙️ PART 2 🔥😳 Ga waɗanda suka nemi tagging ɗinsu a Part 2 👇🏽❤️ @Ameerah Ashrah ❤️ @MK BODDI ❤️ @Maman Muhammad ❤️ @عبدالحليم⚡️⏳🖋️📜 @عبد الحليم 🎧📶 @Abdeelhalim Murtala @عَبْدِ الْجَلْيُم ABDUL HALIM Nagode da follow da kuma goyon baya 🙏🏽❤️ Ku ci gaba da kasancewa tare da ni, Part na gaba ma na nan tafe 😂🔥