@sahel24onlinetv: “Muna ba ƴan Najeriya shawara da su haƙura su sake zaɓar Tinubu da dukkanin gwamnonin APC waɗanda ba na jam’iyyun adawa ba, domin zaɓen su shi ne alheri ga ƙasar, kuma duk wanda ya faɗa muku akasin haka, wallahi tallahi billahi bai faɗa muku gaskiya ba” - In ji Sheikh Sa’idu Aliyu Maikwano Gusau. Shehin Malamin ya bayyana hujojin sa a cikin bidiyon.... #trendingreels #trendingreelsvideo #goviralreels #sahel24tv #ZamfaraPolitics
Sahel24 Tv
Region: NG
Tuesday 01 September 2026 21:16:00 GMT
Music
Download
Comments
texybalexy4sexy :
just 2 million hm
2026-09-04 13:01:04
0
Mubarak isa Ali :
600 six hundred million
2026-09-04 22:55:42
0
use abdulmuminu :
ansallamikani
2026-09-04 23:21:03
0
shuaibu :
bamuyi😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-04 19:40:50
0
jafaruibrahim82 :
Kwadayi mabudin wahala. Allah ya isar wa mutani Zamfara.
2026-09-03 09:01:32
13
tukurabdullahi958 :
Allah yaisa tsakaninmu dakai
2026-09-03 10:30:18
5
Auwalu Ibrahim kunya 001 :
an sami matsala tsufa yayi gardama wllh
2026-09-04 14:07:20
3
hamdala@sarki :
inshaallahu tinubu zamuyi
2026-09-04 12:46:25
0
bashirabdullahi831 :
Allah ya isa mlm
2026-09-04 10:21:08
1
Bashar Anka :
Allah ka isar mana
2026-09-03 15:58:49
1
adamumohammedgada :
ka ga a I da gemu
2026-09-03 18:28:48
2
lawalgummi :
miya gun mallamai
2026-09-02 20:51:02
5
abdull :
girma yayi gardama
2026-09-03 19:23:56
2
Abdulmaleek :
wllh bazamuyi
2026-09-03 19:20:02
2
khalidchikaji :
Mallam Wahaye akaye maka ne?
2026-09-04 15:07:37
1
Abban mama :
Allah ya i sa
2026-09-03 14:07:07
2
Kabiru Lawali :
allah ka isar mana gareku miyagu
2026-09-03 00:02:14
2
Drkabir :
Allah waddai da irin wannan
2026-09-03 08:25:20
2
Iliyasu Bello :
zakayima Allah Karin bayani
2026-09-03 18:52:24
6
auwalsaleh595 :
me kwanan bara
2026-09-04 07:14:15
1
Abu Zara :
innalihi waina ilayhin rajiuna 😭😭😭
2026-09-03 10:13:06
1
Comrade Hussain :
Malam yaja kaya masu yawa
Allah wadarai
Ilimi baiyi amfaniba wallahi
2026-09-02 07:38:10
1
ibn abdullahi :
talauci musiba ne wlh 😅
2026-09-02 19:27:03
2
Souley Hamza :
Malan bisa giramamawa wlh wlh bazamuyi tunubu ba 😏 Atiku zamuyi 2027 incha allah 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-03 22:16:44
1
alhassanidris12 :
mlm Allah yashiryeka
2026-09-03 12:48:01
1
To see more videos from user @sahel24onlinetv, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.