sai yau nasan ta rasu, Allah ya gafarta mata Ameen
2026-09-02 00:33:26
283
princess hajarat knt :
Wllh tallahi inason baiwar Allah nan har araina amman Allah yafimu sonta allah yagafartamaki yasa aljannace makomarki Allah sarki rayuwa kanwakarnan harda kuka nayi lokacin daakayi film dinnan 💔💔🥺🥺 inasonki anty fadilat
2026-09-02 07:35:53
188
Nussy 💕💕 :
My favorite actress back then Allahu ya jikanta💔💔💔
2026-09-06 06:08:05
0
rukayya kaleed :
ameen ya rabbi
2026-09-05 21:14:56
0
Aleena___lawal :
Wllh ina san fadila Allah ya jikan ta da rahama
2026-09-02 11:13:03
14
Isah Haruna A't :
Ameeen Ya Rabbi
2026-09-05 16:54:43
0
dacter fadil iytw :
innalillahi dama ta rasu?Allah yayi mata rahama
2026-09-02 08:57:34
42
maigidant :
Allah ya jikan ta da rahama
2026-09-02 07:35:31
54
mudsonkr :
My best women in Kennywood rest in peace fadila muhd Allah ya yafe miki
2026-09-04 23:49:01
0
user5212600807085 :
May Allah have mercy on her 🤲🤲and for give her short coming 🤲🤲🤲😭
2026-09-05 10:38:11
0
husnah💖 :
gsakiya Kai Dan uwane na gsakiya ubangiji Allah yahadaku a gidan aljanna 🤲🤲 albarkacin ANNABI MUHAMMAD S A W 🤲
2026-09-02 14:03:34
36
mrs habu💚🤍💚🔐 :
Allah yagafar tamata dukkan zunubanta 🤲🤲
2026-09-02 00:22:51
51
kadijajibril :
Allah yasa tana cikin dausayin Aljanna firdausi
2026-09-02 21:25:22
27
danazare26 :
Allah yakai haske kabarinta
2026-09-02 07:13:54
46
💫AMINATU✨⚡️ :
Allah sarki natuna yayana yace dashi wani babbane da ya aure ta kuma tazo ta rassu shimma gashi ya rassu Allah ka hadasu a aljanna 😭🙏🙏
2026-09-04 22:31:08
12
gbenusi African fashion 23❤️ :
Allah yah gafarta miki Fadila 😭😭🙏🏼🙏🏼
2026-09-02 11:45:58
1
Aliyos Nassarawa :
Allah ubangiji yamiki rahama fadila
2026-09-02 07:35:24
8
ferueq :
may her soul continue to rest in jannatul fiddausi broe 🥹
2026-09-02 07:29:20
6
ALHAYAT :
Allah yajikanta da rahama fadila tamu yar aljanna in Sha allah
2026-09-02 07:25:12
6
mmn. meenal🥰 :
my best actress.allah takai haske kabarinta 🥹🤲
2026-09-02 21:07:44
8
Ummu Binafa :
wlh wannan rayuwar bakomai acikinta innalillahi wainna ilaiyirrajiun 😭😭 allah ya jikanta
2026-09-02 18:17:52
12
Syskin beauty :
lallai kuwa ana samun masoyan gsky kuwa irin haka?
2026-09-02 08:38:48
11
Chocolate 🍫🐍 :
Whl tana mini kyau Allah ya mata rahama 🥺
2026-09-02 08:08:08
8
abdulmalik dan gata :
Allah sarki rayuwa har kasani kuka 😭😭😭😭😭😭
2026-09-02 20:41:09
6
To see more videos from user @bro___ummeelollipop, please go to the Tikwm
homepage.