@khairiyyamuhammad: Malam Aminu Ibrahim daurawa kano hafizahullah **لَا إِلَٰهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ** **La ilāha illallāhu waḥdahu lā sharīka lah, lahul-mulku wa lahul-ḥamdu, wa huwa ʿalā kulli shay’in qadīr.** **Ma’ana:** Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya. Mulki naSa ne, kuma godiya ta tabbata gare Shi. Kuma Shi Mai iko ne a kan komai. #fypシ #fypシ #viral #malamaminudaurawa #khairiyyamouhammad