@ya_web3: Angry wife destroys her husband’s car in Kano state.. #arewa__tiktok #foryou #1millionaudition #capcut

DePIN
DePIN
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 07:49:07 GMT
56288
2051
633
1034

Music

Download

Comments

eeesha2212
Aeeysha🤍🤍🤍 :
Kungiyar Mata na duniya Alfahari dake wlh😁
2026-09-02 20:23:47
267
aishasuleiman173
Adam's wife 💍💞 :
Allah yasa Bataji ma kanta ciwoba🥺
2026-09-03 07:38:57
108
saypzubayr
KING SAIF🫅 :
Billahilazi saina sayar da kayan dakinta kafff!!! na gyara motata
2026-09-03 12:49:07
76
user5788532607216
hafsat umar :
tayima kanta wlh miji ba,abinwasa bane idan tayi hakuri komi zaizama labari wlh ina son mijina bazanyimai hakaba allah yasa tagane fatan nasara
2026-09-03 19:07:02
41
haleemartour.muha
Talesbyleemarh🖤 :
Ranta ne ya baci wlh i hope she is fine now?
2026-09-02 21:05:10
76
meenahtuwa
meenerh meenatuwa :
Allah miki albarka yasa bakiji ciwoba
2026-09-03 16:18:30
18
yunusabuhari192
yunusabuhari192 :
wlh human rights zan kaita
2026-09-03 16:18:47
0
miemieadama1
Miemie🦚💚 :
Tashin hankali Allah yasa Garin fasawar glass din bai jimata ciyo ba🥹 Allah yasa Kina lafiya dear🥺💔
2026-09-03 16:10:47
19
craftbymarcy
Craft by Maryam :
: Ya gode ma Allah daba jikinsane yyi hk ba kungiyar nisa’u na alfahari da wannan matar
2026-09-03 10:28:48
24
rayhanarh01
Rayhanatuh🚩 :
Allah yasa bataji ciwoba 🥹🥹🥹❤️
2026-09-03 11:20:39
15
matarhubbycollection
matarhubbycollection :
Kungiyar Mata na duniya Alfahari dake wlh😁
2026-09-03 08:54:10
9
oumayman234
oum ayman :
At first kafin kuce komai kutambayi meyai mata and don’t forget zuciyar mace tanada rauni sosai 💔😭please don’t judge her just like that
2026-09-02 20:10:17
59
dahabsaleh.1
Dahab Saleh❤️🫀 :
I love you sis,Allah ya karamiki hazaka 🥺
2026-09-03 05:59:32
6
hermxeeh
Justlambo :
Se yayi hakuri if she worth it
2026-09-03 09:32:46
3
hawwah_y
HaWwaH :
This one fit kill person
2026-09-03 20:09:46
1
www000032
Mar'atulsaliha :
kinyi Dai Dai nisau na alfahari dake haka nayi natsira daga duka
2026-09-02 21:34:45
12
luxury_kayan_mata
OUM KHAIRAT LUXURY KAYAN MATA :
good my luvly sis kinmun daidai🥰🌹🥰🫂💯
2026-09-03 18:04:59
1
ummhkaty
umma lawal :
hakuri shikadai yake isar rai Allah ya maido Alkairi bros
2026-09-03 15:54:02
9
amina.umar.ibrahi5
Amina Umar Ibrahim :
me annabi Muhammad. sallallahu. alaihi, wasallam ya gada 🙏👍
2026-09-03 19:05:31
5
matarmijinta_001
Asmau Ibrahim :
Duk abinda yafaru bai kamata taimasa asaraba gaskiya. Allah ya kyuta
2026-09-03 05:21:36
18
munnirat21
Munira :
Yar Albarka Allah yahuce Zuciyarki Yar uwa🥰
2026-09-03 14:50:08
10
fatee__b
fatee__b :
Comment section did not disappoint 😁
2026-09-03 08:23:46
6
real.hani_konkoso
Hani_konkoso🌹 :
tirr da ita wallahi bamu farin ciki da haka😭
2026-09-03 14:31:58
8
arash3930
ARASH :
Gaskiya bamu alfahari da ke, wanna wani iri hauka ne?
2026-09-03 09:35:20
10
To see more videos from user @ya_web3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About