Ni da Saudiyya 🇸🇦,
Burina shi ne in kai ziyara domin yin ibada, gudanar da Umrah ko Hajji, ziyartar wurare masu tsarki, da kuma yin addu’o’i ga kaina, iyalina da al’ummarmu baki ɗaya. Amma ni, ba na da burin zama a can sabida . Irin abin da akeyiwa mutane baki
2026-09-13 08:26:12
5
BIN AHMAD :
Wai Dan Allah dole ne Se an zauna a wannan ƙasar ne?
2026-09-02 19:29:08
50
💙🎀humaira🎀💙 :
Wannan zaluncine 😭 Allah yadawo daku gida lpy 😭
2026-09-02 19:43:02
17
musty :
gaskiya akwai zalunci anana Allah kyauta
2026-09-13 07:03:37
1
fulanisaddiqa01💞 :
Wllh ko kadan bana shawan xaman garin makkah d da'if, Makkah guje guje d wulakanci in suka kama abinci, ta'if kuma kana shiga aljanu salamu alaikum, sai Wanda Allah y tserar
2026-09-12 21:37:03
2
ummita 🌹 :
meyafaru Dan Allah
2026-09-13 09:59:36
0
Balle✌️ :
Gsky duk inda kabar qasan sai kayi hkr 💔😭😭😭
2026-09-02 15:57:16
19
Arms Xclusive Jalbab Stores :
Land premium
2026-09-12 22:57:52
2
babanhaidar8484 :
wlh sunyi dd
2026-09-02 16:44:18
3
Amanar-Autar-Kekprince :
Ya Allah A Inane
2026-09-13 06:32:43
0
بدريه :
ليش ما تطلعون تسريح تمام وتفتحوا لكم محل بنظام وترتيب من وزاره الصحه ليش تبيعون كذا عشوائي
2026-09-13 06:33:03
0
hwaa_36 :
😭😭😭😭 Allah sarki
2026-09-12 18:09:07
0
MATAR ❤️🫂 ABEI 🔐🥀 :
kuma kamar dole saikunjaimusu kasa
2026-09-02 21:02:11
0
TOTE BAGS VENDOR KANO👍 :
Miya 😳😳
2026-09-02 20:54:40
1
mozida.one.🇳🇬🇪🇸🇫🇰🤝 :
Saudiyya ne ko😳😳😳😳
2026-09-12 22:48:48
3
sahlacakendmore :
Wai a ina zamu ci abinci 🤦🏻♀️🤣🤣🤣
2026-09-12 18:10:43
5
Hussaini salisu 🤍 📸 🤍 🕊 📸 :
a kano neh koh
2026-09-12 22:44:38
0
Jordan 🇺🇲🇬🇧 :
mashallah wlh sunyi daidai 👍🥰
2026-09-02 19:30:44
0
umar farouq ✨️ :
amma day nan saudiya ne ko
2026-09-02 20:14:45
1
To see more videos from user @mrs.best.choice77, please go to the Tikwm
homepage.