Na arama wata kudi masu yawa, I asked her to pay back she refused harda zagina. After 2 years Allah yayi mata rasuwa, imagine mey zata cewa Allah Toh
2026-09-02 11:05:19
43
S. Man :
Haqqun
2026-09-02 21:27:16
0
C.E.O ASUB DATA :
so what about loan app
2026-09-02 09:43:59
11
Jiddah 💃☺️😘 :
duk wanda nake bi bashi idan bai biyan ba na barshi da fitowar rana da faduwar ta I don't have d energy zuwa court😢😢😢
2026-09-02 11:15:51
11
hajjamummy :
wallhi
2026-09-02 15:18:09
0
Drinkwater :
Wlh gaskiya ne zamanka lafiya karka bayar
2026-09-02 09:46:13
18
C E O MEA TURARE 💕💯 :
NA DENA BADA BASHI SABODA NEMAN ZAMAN LAFIYA 😌😌
2026-09-02 10:43:13
8
imambakir66 :
thank bro 🙏
2026-09-02 09:43:26
0
Aminu Akawu :
Allah yakara daukaka
2026-09-02 19:12:46
2
BELLO ABDULLAHI MAGAJI :
Thanks for advance
Barrister
2026-09-02 09:50:49
1
Shafiu :
I love this video wallahi, in har ka bada Bashi tohh zai wahala ka samu Kudin.
ni gaskiya baxan sake bawa Mutum Bashi ko A gadon Asibiti yake, I hard enough 🥺🥺