@rayuwar.masoya001: kin san ke kyakkaywa ce? bawai a fuskanba.. Duk wanda ya same ku... ya samu albarka ✨ Domin hankali, nutsuwa da tarbiyarki.. Sun fi duk wani ado da mace zatabsaka. 💕 akwai mata masu kyau.. amma ke kin hada kyau da tarbiya da basira duk a wuri daya 😘 Duk inda kika shiga.. kina sa mutane su girmamaki, sobada halayyarki mai kyau. ba kowa Allah ke baiwa irin Zuchiyarki ba.. kuma ni ina matukar alfahari dake hajiya ta 💙 Ba na cikin Rayuwarki don na cutar da ke ba.. nazo ne domin in kyautata miki ❤️Duk lokachin Dana ganki burina daya ne. inji muryanki mai dadi. wadda bazaa iya kwatanta da komi ba. tabbas.. kina da kyau. kina da hankali... kina da nutsuwa... kina da tarbiya... kina da ilimi... amman fiye da komi ke ta musamman che a gurina kuma a zuchiyata bazan so na rasaki ba ko dai dai da second daya balle kuma na kwana daya ina matukar kaunarki daga Zuchiya ta🌹

D&Z LOVE MESSAGE ❤️
D&Z LOVE MESSAGE ❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 10:56:53 GMT
34204
1654
13
245

Music

Download

Comments

user8281087803711
user8281087803711 :
@Kebi sho Ibrahim:👌👌👌👌👌💯
2026-10-11 08:01:51
0
aljuzuri
Dr. Al-juzuri :
pls a turamin
2026-09-09 11:11:16
1
dan.sambo64
Dan sambo :
wow🤩😍😍😍
2026-10-08 14:44:01
0
umarkhalifadodokatsina
khaleepha dodo kt :
thank you
2026-09-24 00:20:34
0
kakamodu10
kaka :
2026-10-05 10:18:53
0
kakamodu10
kaka :
2026-10-05 10:19:10
0
amanar.m.shareef2
Really M. Shareef ❤️ :
😳😳😳
2026-10-14 17:03:20
0
mouhamedsanimanzo0
Mouhamedsanimanzo Ahamed :
😂😂😂
2026-10-05 11:19:22
0
kabiruibrahim2601
Kebi sho Ibrahim :
👌👌👌👌👌💯
2026-10-02 23:31:37
0
user6114232947175
user6114232947175 :
🥰🥰🥰
2026-09-07 01:22:54
0
dan.gomna07
محمدو حافظو :
🥰🥰🥰
2026-09-04 06:33:14
0
user39432173818747
sulaiman s.k :
kin san ke kyakkaywa ce? bawai a fuskanba.. Duk wanda ya same ku... ya samu albarka ✨ Domin hankali, nutsuwa da tarbiyarki.. Sun fi duk wani ado da mace zatabsaka. 💕 akwai mata masu kyau.. amma ke kin hada kyau da tarbiya da basira duk a wuri daya 😘 Duk inda kika shiga.. kina sa mutane su girmamaki, sobada halayyarki mai kyau. ba kowa Allah ke baiwa irin Zuchiyarki ba.. kuma ni ina matukar alfahari dake hajiya ta 💙 Ba na cikin Rayuwarki don na cutar da ke ba.. nazo ne domin in kyautata miki ❤️Duk lokachin Dana ganki burina daya ne. inji muryanki mai dadi. wadda bazaa iya kwatanta da komi ba. tabbas.. kina da kyau. kina da hankali... kina da nutsuwa... kina da tarbiya... kina da ilimi... amman fiye da komi ke ta musamman che a gurina kuma a zuchiyata bazan so na rasaki ba ko dai dai da second daya balle kuma na kwana daya ina matukar kaunarki daga Zuchiya ta🌹
2026-10-08 18:24:41
1
To see more videos from user @rayuwar.masoya001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About