@ibrahim.persy: Palm Oil Quality Test Checking whether the palm oil is original and locally processed. 🔍

IBRAHIM.PERSY🇳🇬 🇨🇳إبراهيم
IBRAHIM.PERSY🇳🇬 🇨🇳إبراهيم
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 11:10:37 GMT
137066
5506
141
4900

Music

Download

Comments

queenmaimoon
Mrs haydar :
barmu yakashe tun kafin ahaifi uwar mai sabulu balbela takeda fari
2026-09-02 12:53:54
36
bilyaminu8689
bilyaminu :
qaryane
2026-09-03 22:30:08
0
bellozulaihatzula
Zulaiheart Shinkafi❤️ :
Ance kuma yafi ko wane mai lafiya dan Allah ya kukeso muyi?
2026-09-02 12:32:12
14
ikilimah46
IKILIMAH🌹 :
Wai yakukeso muyi kunce mai yanada chuta kuma kunce manja yana da chuta to
2026-09-02 14:26:06
2
husna.muhammad.ahm
hussy snacks and more 🎂🫔🌮🍲 :
yanxuma tuwo da miyar kuka nakeci Kuma akwai manja😳😳😳
2026-09-02 13:11:44
4
yaralbarka24
[email protected] miss keeen :
Kowa ya zama doctor Fa, komai kar aci
2026-09-02 14:26:29
4
user1775188854932
user1775188854932 :
Hhhhhh ai da yanzu kaf nijeriya babu kowa ko
2026-09-02 12:38:38
5
safiyya685
maman alhaji :
me amfanin mutum yamutu da lafiya
2026-09-03 22:22:36
0
sady_collectoin
sady munchies and collection :
Allah yasa mugama da duniya lfy 🙏
2026-09-03 17:49:02
1
maryamifira
maryambasiruifira🦅🦅🦅 :
toh dame zamukoma amfani
2026-09-02 14:17:41
3
meelatuuu
Meelatuuu :
To ai palm oil yafi ko wani mai zama me lafiya malam
2026-09-05 14:48:06
0
nanamaryam137
Nana Maryam :
jazakallahu khairan 🥰🥰
2026-09-02 20:33:12
1
heroguy.fx
HEROGUY FX :
wannan shi ake cewa wai in munrasa yazamuyi to yazamuyi
2026-09-02 14:16:33
2
muhammad.fresh0
Muhammad Fresh :
Kai Babu abinda zamuyi amfani da manja Kuma BB abunda mukai yanzu ma muka fara wannan shineh Allah yasa mudace
2026-09-02 14:21:11
3
ahmaddanamana
[AHMAD] :
wllh nikam sunan shima na tsana bere kuma nagansa bare kuma nayi amfani dashi banason wannan mai din ko kadan arayuwa na wllh 🫤
2026-09-02 12:45:28
3
minatuk23
minatuk23 :
aini manjan kawai nakeci kuma likitici sukace naringaci yayakenan?
2026-09-05 01:15:12
0
ahmad.abdullahi.a17
AA BEN ABDULLA 👑 👑 :
mutuwa Daman lokacine kowa saiya Mutu karka damemu
2026-09-02 12:53:45
2
zzynp820710gmail.com
زينب بنت بابا :
Allah yasa mudace
2026-09-02 12:01:55
0
mrs_yaya7
Mrs_yaya🥰🔐💯 :
yoo niyanzu nafara Shan manja 😂😂 Yan gidanmu da manja 5&6 😂😂😂
2026-09-02 13:37:24
1
isajibrilgantsa
mmn annur :
kuka sani
2026-09-04 09:39:22
0
saratuibrahim08
saratuibrahim136 :
wallahi dagaskene dannima ina gani sunnazibawa
2026-09-05 18:56:42
0
aish2227
Aleeshart :
mungode🥺
2026-09-04 18:36:34
0
rukayyah.madaki
Rukayyah madaki :
Allah yakare
2026-09-04 09:25:19
0
khadijaothman5
Ummulkhairi :
shi manjsn ko sannu
2026-09-04 07:59:37
0
To see more videos from user @ibrahim.persy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About