@masoyangaskiya1: Gaskiya bansan ta inda zan fara ba amma wannan hotan naki ya sace min zuciya gaba day 💖💖kamar Yadda kike kwance cikin natsuwa 🌹💖da wannan kyakkyawar fuskar ki mai cike da haske 💖💖wallahi kina bani wani irin farin ciki da ban Iya bayyanawa da baki 💖💖 Hannunki da aka yi masa lalle yaye kyau sosai 💖, amma ba ya Kai kyau kamar ke da kanki 💖, ke din ta musamman ce 💖💖Kuma tabbas idan nasameki nadaga tuta zanKuma godewa Allah 🌹💖idan na Kalli hotanki 💖sai na ji kamar duniyar ta tsaya na dan wani lokaci 💖 saboda ke kadai na ke gani a rai na. 💖💖Ina sanki feyi da yadda zan Iya fada, 💖💖Kuma zan ci gaba da daraja ki da kula da ke a kowanne lokaci 💖💖👨‍👩‍👧‍👦

Legend Musa 🎀🎓
Legend Musa 🎀🎓
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 13:59:39 GMT
74265
5732
92
392

Music

Download

Comments

haidarmaizamani
Aliyu Haidar :
copy bro
2026-09-14 18:36:52
3
inusadahiruk
inusa dahiru K T I T 🇧🇬🌿💤 :
hh
2026-10-04 23:13:56
0
kebbi223
KEBBI International :
bro Just fine money
2026-09-14 15:16:42
2
ibrahim.yau06
Ibrahim boycar :
nice one 👍👍👍👍👍
2026-09-09 23:52:16
2
wataranasailavari
watarana sai lavari :
r🥰🥰🥰
2026-09-10 00:34:04
1
mahamadou.walid
mai,capacity :
yl
2026-09-09 16:39:10
2
gambotagura
gambo tagura :
gaskiya
2026-09-10 16:51:35
2
bsbsmaliki
yaro mai zamani maliki R M A :
kyaubayayi
2026-09-14 21:50:29
0
lawangzboy
🔥Gz Boy⚡️ :
🥰🥰🥰
2026-09-17 22:33:28
0
real.ladan.na.hafs
Real Ladan na hafsat ❤️ :
🥰🥰🥰
2026-09-02 14:12:43
3
usani.muhammad2
Usani Muhammad :
🥰🥰🥰
2026-09-09 14:19:44
1
user4928165046770
smart 200 :
🥰🥰🥰
2026-09-18 19:09:51
0
ibrahimaghali4
BAD BOY Tchiro city :
❤️❤️❤️
2026-09-22 01:34:48
0
user64787789974560
عبدو رزق بن اسك :
🥰🥰🥰
2026-09-30 07:47:51
0
abbamohammed25gmail.com
abba.firos :
🥰🥰🥰
2026-10-01 06:12:16
0
yahya.musa487
yahyo :
🥰🥰🥰
2026-09-27 21:50:08
0
aliyu.ibrahim7018937346
Aliyu Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-09-18 00:29:41
0
sani.abubakarsani4
p Abubakarsanimuhamnad :
🥰🥰🥰
2026-09-19 00:10:44
0
mustaphamurtala616
Jamakai u gwaza ce :
🥰🥰🥰
2026-09-28 07:24:41
0
abba.muhammad640
Abba muhammad :
🥰🥰
2026-09-18 13:57:00
0
ibrahimharuna026
Ebraheem :
🌹💖
2026-09-30 21:33:21
0
sani.ali49
Sani Ali :
🥰🥰🥰
2026-09-17 20:22:40
0
bashir.mohammed.l
Bash mai k—s—f :
🥰🥰🥰
2026-09-17 12:59:02
0
abdoulahi.oussein90
Abdoulahi Ousseini :
🥰🥰🥰
2026-09-17 10:44:10
0
abdou.habou8
Abdou Habou :
🥰🥰🥰
2026-09-03 23:32:14
0
To see more videos from user @masoyangaskiya1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About