@abba_bloger: Matan APC a jihar Nasarawa sun koka bayan da suka ce an biya su ₦1,000 kacal bayan sun shafe tsawon yini suna gangami da tallata jam’iyyar. Matan sun nuna rashin jin daɗinsu kan kuɗin da aka ba su bayan aikin da suka yi na tsawon yini. #follow @abba_bloger_2 #nasarawa nasarawa #apc #zabe2027 #apcnasarawa
ABBA_BLOGER
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 14:48:36 GMT
Music
Download
Comments
Yusuf Musa Bagga :
Oooo my good najeria 😳
2026-09-02 20:19:29
0
life's :
1k vote 🤣😂🤣
2026-09-02 20:51:42
0
YUZARSIIF10🦅📊 :
wato da alamu in an ankara zaku zabi Apc kenan?🤔
2026-09-02 20:11:46
4
Mubarak Parda :
Ai mata ku kuke samu a cikin masifa Yanxu Ana karawa xaku samu a cikin masifan shekara 4
2026-09-02 21:44:23
2
ibrahimelkusady :
kwadayi mabudin wahala
2026-09-02 21:23:21
1
ariraحريره المدينه :
2026-09-02 21:18:23
0
nagoma investment Nigeria Ltd :
2026-09-02 20:33:51
0
Samana Abdulkadir :
sufa sun dauka wannan dubu dayanda Ake basu shine kudin wahalansu
2026-09-02 17:48:17
0
babson6373 :
Hhhh
2026-09-02 21:17:33
0
Abban-Fati :
F 1
2026-09-02 20:40:03
0
nagoma investment Nigeria Ltd :
2026-09-02 20:33:38
0
ms Usman :
kadamma kuka gani, Allah ya sauwake
2026-09-02 16:46:23
0
Bawan Allah :
Bakuga komai ba
2026-09-02 16:50:57
0
Sadiq :
wlh mata ku kuke samu a bala,i 😂
2026-09-03 00:38:58
0
Abdulazeez kadara :
ba APC ba kugama barayi sunananzuwa muku
2026-09-02 19:56:19
0
Alhaji dino :
wlh hausawane masalan najeria
2026-09-02 21:15:29
0
Pips master :
maganinku kenan😂😂😂
2026-09-02 17:53:52
0
sadiq SQ BOY :
kadan kukagane inde APC
2026-09-02 17:50:35
0
omartijjanii :
Mabaratan banza da abinda aka basu yafi hk baza shiru zasu yi
A wannan yanayin Apc ai masifa ce a Nigeria
2026-09-02 21:09:40
0
YASIR BELLO 726178178202 :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪😝😝😝😛😛😛😛
2026-09-02 16:38:47
0
✨️مختار عمر✨️ :
😂😂😂
2026-09-02 20:46:44
0
O T 4life❤️ :
🥰🥰🥰
2026-09-02 16:55:59
0
BIG SADDIQ :
🥰🥰🥰
2026-09-02 16:18:26
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.