@syedgsslakyari:

Syed Ghulam Sarwar Shah
Syed Ghulam Sarwar Shah
Open In TikTok:
Region: PK
Wednesday 02 September 2026 16:16:52 GMT
88
32
8
0

Music

Download

Comments

tesriadlit77
Zakhmi dil 77 :
💚💚💚
2026-09-02 20:08:46
0
arshad.ali.786646
Arshad Ali 786 :
🥰🥰🥰
2026-09-02 18:11:07
1
kamran.sethar6
Kamran Sethar :
🥰🥰🥰
2026-09-02 17:55:51
1
wajidmangi39
WAJID MANGI 111 :
🌹🌹🌹
2026-09-02 17:50:06
1
nadeem.sethar8
Nadeem Sethar8 :
❤️❤️❤️
2026-09-02 16:44:01
1
hamzasethar0
𝐻 🫀𝑆 𝑀𝑒𝑒𝑅 :
❤️❤️❤️
2026-09-02 16:19:21
1
wali.muhammad727
WALI MUHAMMAD :
🥰🥰🥰
2026-09-02 16:22:37
1
qamardin891
Qamar Din Soomro :
🥰🥰🥰
2026-09-02 17:11:57
1
To see more videos from user @syedgsslakyari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Domin Gina Kanka, Kana Buƙatar Yin Bankwana da Wasu Abokan. Wani lokaci, domin ka gina kanka da kuma kai ga inda kake son zuwa a rayuwa, dole ne ka rage kusanci ko ka yi bankwana da wasu abokan.  Ba don kana ƙinsu ba, ko kuma don ka fisu ba, sai dai saboda ba duk wanda ya fara tafiya da kai ne zai iya kaiwa inda kake son zuwa ba. Wasu abokai suna ƙarfafa maka gwiwa, wasu kuma suna rage maka ƙwarin guiwa.  Wasu suna taimaka maka ka gina gobe mai kyau, yayin da wasu suke ruguza ka ba tare da ka sani ba. Yin bankwana da waɗanda suke  hana ka cigaba, ba cin amana ba ne.  Wani lokaci, barin wasu mutane shi ne farashin da zaka biya domin ka samu kanka, ka samu nutsuwa, kuma ka gina makoma mafi kyau. Ka zaɓi mutanen da suke girmama burinka, suke ƙarfafa maka gwiwa, kuma suke son ganin ka ci gaba sannan ka gina tafiyar ka dasu. ka watsar da waɗanda rayuwarsu babu manufa (buri). mai buƙatar litattafan mu na Ilimin rayuwa ya duba profile dina akwai Whatsapp Number na yamin Magana. Shahararrun Littatafan Ilimin Rayuwa da suke Taimakawa Rayuwar Matasa Acikin harshen Hausa. 1. Ilimin Rayuwa. 2. Menene Burin ka a Rayuwa. 3. Matsalolin Matasa da Mafita.  4. Kasuwanci da abinda ya Kunsa.  5. Dark Psychology. 6. Ilimin Nazarin Halayyar Dan Adam. 7. Nasihohi 300 Ga Musulmi. 8. Hikimar Mu'amala da Yanayin Zuciya. 9. Jagoran Ilimin Tallace-tallace. 10. Tsarin Cimma Nasara. 11. Sirrin Masu Shiru-Shiru (Introvert) 12. Kaifin Tunani 13. Tunanin ka Kamannin ka  14. Kitabut Tauhid 15. Shugabanci a Musulunci -Hadisai 82 16. Tasirin Soyayya  17. Saurin Tunani da yin Magana a Azanci 18. Kwakwalwar ƴa mace 19. Dabarun Ilimin Halayyar Ɗan adam  20. Ƙarfin Iko 21. Gina Kasuwanci Mai Ƙarfi  22. Sharhin Usulul Imani. #fyppppppppppppppppppppppp #creatorsearchinsights #psychology #nigeriantiktok🇳🇬 #LifeHack @LIFE HACK ENGLISH

About