in allah yasa zansiya ta hanunka zansiya insha Allahu
2026-09-08 13:28:50
0
HeartStar ComeMobile Gadgets :
Kana online business kuma kana cewa baya yayi ne yasa baka nuna bayan ba ai ba,a hk a online business kwara ka nuna saikayi bayani amma idan baka nuna ba wani abu za a dauka gyara ne ba wai ina challenge naka baka ne 🙏
2026-10-02 06:17:39
0
IBRAHIM ZANGO :
inaso muta
2026-09-28 07:46:58
0
Muhd Inuwa Idris :
Ina son ta bross
2026-09-27 23:07:18
0
sani Abubakarsunawadawaki :
Allah Amin ya Allah 🚗🥰
2026-09-28 10:08:12
0
Muhammed sani :
sarki motor in chana
2026-09-11 16:33:23
0
usama Abdullah :
@lz
2026-09-11 14:04:02
0
Aminu yau Dorayi :
Allah yakawo lokacinmu zamuhau mota insha Allah
2026-09-02 16:28:35
0
Abacha Borno Perfum Enterprise :
kasuwa mai albarka
2026-09-08 21:08:59
0
jj609315 :
Ka dinga fadin wane model ne, ku
2026-09-20 20:59:20
0
maiturarejr :
sarkink motor yayi 👍
2026-09-02 16:25:36
0
Moustapha Haruno277 :
macha Allah
2026-09-12 06:28:24
0
A.N.issah :
sarkin motar a China 🇨🇳 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-05 20:16:24
0
Adamuk2k :
inaso Mota. 20000
2026-09-27 22:39:43
0
sumayya-gandu :
ya labarin motar dubu dari bakwai
2026-09-04 13:57:29
0
ABDOUL AZIZI oga :
good to good
2026-09-03 23:48:59
0
Aliyuabukutigi :
please I need your number thank you so much sir
2026-10-03 10:16:29
0
Saifulahim Isah :
🥰🥰🥰🥰🥰11111111
2026-09-04 20:39:17
0
Ibrahim I B B :
wai dan Allah da gaske ne
2026-09-30 16:37:27
0
Ibrahim A Ali :
Allah ya kawo kasuwa
2026-09-04 21:14:18
0
TASHAR SUNNAH :
Allah ya kawo kasuwa mai albarka
2026-09-02 16:32:01
0
To see more videos from user @kingofcarfromchina, please go to the Tikwm
homepage.