Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🥰🥰🥰🥰
2026-09-02 18:45:08
329
amir bako :
duk Wanda yayi dariya yamin liken 🤣
2026-09-02 19:04:38
149
sha’aban skindoctor@ :
Damadai kanada lauyoyinda zasu iya ja da gwamnati ko????😁😁😁😁😁
2026-09-02 18:52:12
74
D Alhassan :
in aka cire Kano a Nigeria za a zauna lafiya
2026-09-02 19:18:43
59
abduldarajah :
tabbb ina tausayin wanda yasai iphone 13 din da na siyar jiya a farm center😂😂
2026-09-02 19:33:22
22
pheena🥰 :
Kanawa halinmu sai mu😂😂😂
2026-09-02 18:56:11
24
💫(𝐒)_(𝐝𝐧)__(𝐜𝐡𝐢𝐥𝐢𝐠). :
wlh nayi dariya kamar na MUTU wlh 🤣🤣
2026-09-02 19:14:00
16
legend b@ngis ging@001 :
dan balki commander one said
2026-09-02 20:55:20
0
M.SQUARE🫶 :
gaskiya wannan yaro tsakanina dakai Allah ya isa cikina har ciwo yake tsabar dariya😂😂
2026-09-02 19:10:25
19
صديق حفيذ خمل :
ni wai kano wana irin garine ne 😅
2026-09-02 18:45:46
21
Zazzaumobiledata :
wanda yakalla sau biyu yayimun like 😅
2026-09-02 19:55:46
18
Angel :
This Governor is hungry 😂😂😂😂
2026-09-02 20:55:36
0
Abdullahi Said :
sorry governor 🤣🤣🤣🤣
2026-09-02 20:59:02
0
ATAYIAF DAN HAJIY ZANDER GID99 :
kia jama 😁😁😁😁
2026-09-02 21:20:21
0
ummi Adam gololo 🇸🇦❤️🇳🇬 :
Me kike yi? 🤔📱
Ba ki da lafiya ne? 😟💭
Kina yin makaranta? 🎓📚
A’a, bana yi. 🙅♀️😔
To, sannu. 🤲❤️Kina zuwa asibiti? 🏥🤔
A’a, bana zuwa. 🙅♀️😕
Wane? A zo a kai ta asibiti. 🏥🚑🙏🤣🤣🤣
2026-09-02 19:25:00
5
𝗜𝗦𝗔𝗛 𝗗𝗢𝗚𝗢𝗡 𝗬𝗔𝗥𝗢 :
abani damar voice a comment section
2026-09-02 19:30:41
2
almuhajiroom01 :
Wanda yafara ganinsa yau yai min like 🤣
2026-09-02 20:33:11
9
Yahajj :
wallahi na jima banyi dariya irin wannan ba😆😆😆😆
2026-09-02 19:28:50
7
Halimomo💝 :
Gaskya ka matsawa Abba fa😅
2026-09-02 18:31:04
8
umarA :
Kano ne ko
2026-09-02 21:13:51
0
Asp singham :
😂😂😂😂 tunda aka fara hawa wannan sounds din ba Wanda yasani dariya sai wannan
2026-09-02 20:21:42
4
us. Tailoring :
Gomena na jayayya da security 😁😂😁😁😁😁
2026-09-02 20:27:42
1
Mufitahu musa :
2026-09-02 20:54:12
2
daddysgurll22 :
Ku duba story dina akwai update 😅
2026-09-02 19:50:56
4
To see more videos from user @prankboy20, please go to the Tikwm
homepage.