wlh ina soka har xuciyata ilove you so much nazakiyya
2026-09-02 18:37:49
0
IBRAHIM LAWAL TAHI :
nazakiya da allah kabani 50000
2026-09-02 18:16:26
2
Kamal__Comedian__D/Town🥷🏽 :
Dan Allah kuyi dina dan annabi 🙏🙏🙏
2026-09-02 18:16:34
1
awalou:Ibrahim☆ :
masha Allah
2026-09-02 19:27:25
0
Umar Fada :
sallallahu alaihi wasallam
2026-09-02 18:41:31
0
Mas ud Adam Mahmud :
slm
2026-09-02 19:53:30
0
cdeeq8 :
Allah ya barmu da annabi
2026-09-02 19:23:40
0
🌹Smallthing🌹 :
🫵Na zakiyya RARARA Yagane gaskia kenann🤲
2026-09-02 20:39:25
0
yusif Dan fadar annabi 1 :
allha allha ne🥰🥰🥰
2026-09-02 18:21:34
0
Ahmad Ali yahaya :
ma sha allah
2026-09-02 19:22:02
0
shehu Muhammad :
Masha Allah Muna ziyara
2026-09-02 19:28:19
0
junior king-otega :
allah yakara daukaka nazakiya
2026-09-02 18:47:25
0
👑 Queen billy's gallery🛍️ :
😭😭wallahi burina inje madina😭😭
2026-09-02 19:15:47
0
Safnah Yar Gata Kd ❤️🩹 :
Kaga dan amana shehi masoyi ne nagaske dole asoka maulaya 🥰
2026-09-02 19:25:36
0
SIR SURAJMAN001 :
Na zakiya allah yabiya bukata darajan annabi
2026-09-02 18:42:27
0
King Ali :
Allah yakara fly da ni san kwana 🥰🥰
2026-09-02 18:30:04
0
Abilkhairi aliyu nasara Abilkh :
masha allah
2026-09-02 18:17:08
0
YAN KURNA 🌎🕛🌏 :
yan kurna wllh Allah Allah ne wllh Allah yabar da manzon Allah 🤲🤲🤲🤲
2026-09-02 18:17:15
0
muhammdsani242 :
muna matukar kaunarku 🥰
2026-09-02 20:29:05
0
botty_me_annabi :
Yaro Mai Allah Mai Annabi 🥰
2026-09-02 19:02:41
1
sadeeq_shehi_tajulizzi :
ALLAH YAKARAMANA KUSANCI DA ANNABI MUHAMMADU
2026-09-02 18:21:59
0
senior man :
Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! Allah Madina! 🤲😭
Ya Hayyu, Ya Qayyum, da darajar Annabi Muhammad ﷺ, Ya Allah Ka ba ni ikon zuwa Madina. Ka sauƙaƙa min hanya, Ka buɗe min ƙofofin alheri, Ka sa in ziyarci Masallacin Annabi ﷺ cikin lafiya da salama.
Duk wanda ya ga wannan addu'a, don Allah ya ce "Amin" kuma ya yi mini addu'a. Allah Ya cika mana wannan buri baki ɗaya. 🤲🥺💚
2026-09-02 19:07:36
0
husnah failah :
Allah yaqaraman soyayyar Annbi
2026-09-02 18:17:02
0
Sanate ME HLAL⛹️♀️ :
🥰🥰🥰
2026-09-02 18:17:52
1
To see more videos from user @kingsunusi, please go to the Tikwm
homepage.