@dalafmkano: Shin me ya sa wasu mutane ba sa neman mu sai lokacin da suke da wata buƙata? #DalaFMKano #FreedomRadioNigeria #Arewa #Hausa #Kano #Katsina #Kaduna #Bauchi #Abuja #Gombe #Adamawa #Yola #Taraba #Maiduguri #Borno #Sokoto #Kebbi #Zamfara #Niger #Kogi #Labarai #Creatorsearchinsight #Kannywood #ArewaTikTok #HausaTikTok #Kannywoodfilms #Kwankwasiyya #Gandujiyya #APC #NNPP
DALA FM KANO
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 18:31:48 GMT
Music
Download
Comments
ummusadik2 :
hmmmmm😅
2026-09-03 21:52:51
0
MEENAL JIGAWA 💍🌏❤️ :
Wlh akwai irinsu da yawa muna nan tare dasu
2026-09-03 15:24:12
4
Nura Aliyu Alqasim :
Wlh akwai irinsu da dangin Babanmu
2026-09-03 11:52:07
1
Babangida :
ina muzambil Ibrahim yakasai yake
2026-09-03 20:33:56
3
Usman Adamu Alasan :
Wlh ina da su sosai ma
2026-09-03 22:11:25
1
🎀Besty 🎀 :
Eh
2026-09-03 22:14:43
1
🇳🇪ZUCIYA🇳🇪BARI🇳🇪ZSNC227 :
Yess يس هادي كلامها كده يعني ما في غير فيها كده من مره واحده
2026-09-03 23:43:16
0
kadija Yusuf :
gaskiyane hakane wlhi
2026-09-03 23:01:57
0
abubacar dan niger :
ba adadi wlh
2026-09-03 21:44:52
0
chocolate 🍫 :
hum
2026-09-03 22:05:21
0
zuly :
Eh man
2026-09-03 22:17:28
0
mushtapha001 :
hhh Kuma yasin akwai
2026-09-02 21:28:35
1
Real_Deeckson :
kmr EX dina wllh
2026-09-03 22:26:59
0
Rasaf :
Ni sunfi yawama a mutane na
2026-09-03 09:04:59
1
user4937434095207 :
tabbas wlh
2026-09-03 22:45:37
0
jikan modibbo :
wllh sunan dayawa
2026-09-02 20:30:50
1
baby,one :
Yes
2026-09-03 21:02:59
0
Hon Ahmad manager zage :
wllh sunada yawa
2026-09-03 20:18:41
0
Abdullahi :
wlh Allah yanzu ma a haka nake
ta dai nama kulani ni kaina nasan sai lokacin bukata ta zata neme ni yanzu amfani na yaqare sai kuma wani lokacin
2026-09-03 21:24:41
0
Qaribullah Yusuf 🌶🌶💫 :
nima haka nake 😁
2026-09-03 21:17:24
0
BADO JIKAN NDUME MADUBE. :
Wallahi hajiya Gashi Muna fama dashi nan ooooh
Allah dai yayi mana mai Kyau 😔
2026-09-03 22:28:13
0
abubakarumar7857 :
yes
2026-09-03 21:28:51
0
@English-with-AJ :
Wllh sosai kuwa 😂😂😂
2026-09-02 19:50:04
0
To see more videos from user @dalafmkano, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.