@asairazempire1: Replying to @Asiyatu Yara, ku ne kuka ci ribar yabon Ma’aiki ﷺ da zuwa Ƙasa Mai Tsarki tun kuna ƙanana. 🥹❤️ Wallahi, tafiya irin wannan tun a ƙuruciya babbar ni’ima ce kuma kyauta mafi girma da mutum zai iya samu. 🥺🤲🏻 Congratulations, my sweethearts! ❤️ Allah Ya sanya ku yi ibada karɓaɓɓiya, Ya karɓi addu’o’inku, Ya tsare ku a tafiyarku, Ya dawo da ku lafiya, kuma Ya sa wannan ya zama farkon albarkar da za ta cika rayuwarku. 🤲🏻 Ameen Ya Rabbal Alameen. 🕋❤️

asairazempire1
asairazempire1
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 18:47:04 GMT
44245
2113
135
20

Music

Download

Comments

fatimaabubakarcbk
Auntyfaty7 :
Dan Allah insunje suyimin Addu'a Allah ya bani haihawa Mai Albarka, don soyayyar baban Fatima 🤲🥺🥺🥺
2026-09-02 19:48:39
24
kindness2130
Uncle Musa :
forget about what people are saying, just focus on your life style. what ever you do they will talk. ba'a iyawa mutane Sai Allah. please pray for me and my dead parents 🙏
2026-09-03 13:20:03
0
user1381955390461
Beentu :
Allah yasa muna da rabon zuwa kafin lokacin mu yayi😃
2026-09-03 17:24:03
4
hidayatul.aroos.b
Hidayatul Aroos By Amat :
Gaskiya ne Maganarki wlhy Makka Kiran Ubangiji ALLAH ya kiramu Koda kudinmu Koda na Wanda ALLAH yai da Rabon samuje ta bangarensa ALLAH ya dawo daku lafiya 🙏🥰
2026-09-02 19:45:48
3
hafsatisahmusa
ummu nisa'i 🥰💃🎉 :
wlh d inada hali d nabiyamuki Allah kara mana son manzonmu annabi s.a.w
2026-09-02 19:19:43
2
murjanatushehu31
murjanatushehu49 :
wani biyama Yara makka umara wlhi neman su nane akwai manyan malamai manya datti jawa suna neman su je sai adinga biyama yara dan neman suna ya Allah
2026-09-02 23:39:57
0
zaab53
zaab53 :
Kiran Allah ne ko jariri ne ma sai Allah ya kirashi mumadai Allah yeta kara kiranmu baadadi har karshen rayuwanmu
2026-09-02 20:28:16
2
faizanasir69
Fai'za nasir :
walh Koni nasami dama da yarana zantafi Makkah Kiran Allah ce duk Wanda Allah ya jira sai yatafi kawai kumusu fatan alkairi Allah ya karbi Ibadan 🥰
2026-09-03 19:12:09
0
dijmodernshop
Dij modern shop :
Wlh haka akadinga gayamun magana da natafi yarinyata 10 months akadinga xangimu mutan
2026-09-02 19:50:03
1
user5320328162938
Maryam yusif :
Allah ka kira mu ya Allah
2026-09-02 19:23:23
0
user1496914728810
amina :
Dan Allah kindaina kulawa kishare
2026-09-02 19:29:30
0
adamuhauwa373
uwarmasu🏚️ :
Allah ya rabamu da hassada
2026-09-02 19:11:25
0
mrs.oga.96
hauwa mrs oga 96 :
Hassada mugun ciwo Allah ya qara arziki Suma Sauran abiya musu🥰🥰🥰
2026-09-02 19:14:15
0
user1546268017629
salma :
don Allah yarannan kutaimaka kuyimin addua Allah bani kudi
2026-09-03 14:36:10
1
user7255618135715
haleema :
hassadan ayyyyyy kirabudaitakinji allah dai yaima yara albarka ameen
2026-09-02 18:54:10
0
raudahusman3
raudah💯 :
wallahi Kiran Allahne ko ba kosisi in Allah yai kira Sai anje Allah kasa munada raban zuwa
2026-09-02 21:08:16
2
mrsabdool11
mrsabdool11 :
Dan Allah idan kunje kusani a addua Allah ya kirani alfarman manzon Allah S A W🥺🤲🥺🥺🥺🥺🥺 dan Allah inci arzikin manzon Allah karku manta kunji yan albarka🥰❤️
2026-09-03 10:16:01
2
seebaby24
Seeyama :
Masha allahu
2026-09-03 19:53:20
0
waseelahalkasim
ummu anwar :
Masha Allah Allah ka nuna mana ranar da muma za ace anbiya mana Allah ya muku albarka ya albarkaci rayuwar
2026-09-02 21:15:33
1
maryamalhassans20
maryam alhassan shuaibu :
ya Allah Madina h🤲😭
2026-09-03 16:44:24
0
maman.ihsan207
maman Ihsan :
Wllh Kiran Allah ko baka da ko dari Allah Alfarman shugaba S.A.W lamunin MADINA 😭😭
2026-09-04 11:59:07
0
matar.bawan.allah401
Matar bawan allah 🔐💍❤️ :
Macha allah allah ya musu albarka ya kare 🥰🥰
2026-09-03 20:25:41
0
feedo090
feedo090 :
Allah yakaiku lfy ya karbi ibada nayi ma following dinku sbd ku🥰
2026-09-03 11:57:24
0
ummi.daddy2
Ummi daddy :
sosai allah yasa mynada rabin zuwa.
2026-09-04 09:26:23
0
amminzuhra1
Ma'eesha Mom of 3 :
Masha Allah Allah yasa muna da rabo
2026-09-03 19:10:07
0
To see more videos from user @asairazempire1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About