to wllh mubina Idan ta mutu fim dan nan beyiba yakamata da ummi da mubina dakkan su suyi rai Aisha soba ki gyara fim din nan👈muna tare da ku🥰
2026-09-03 22:37:16
0
ÄBÖÜ ŜÄFÃ :
sin zuciya yabe
2026-09-04 13:12:27
0
AL AMIN CISSE :
Macha allha allha yaqara daukaka
2026-09-04 08:42:46
0
ABBA ISYAKU ✅ :
Allah Sarki mubina Wlh tana matukar burgeni kamada irin yanda take da natsuwa Hankali da Kuma hakuri Kai inama ace yanxu ana samun mace Mai halayya irin nata
2026-09-04 00:52:14
0
Big~khalyed😎 :
aii kece sila koda a film neh kam wlh kincucemu 😭😭😭 harkikayi silar raii 😭
2026-09-04 19:29:55
0
To see more videos from user @aisha__soba, please go to the Tikwm
homepage.