@shiekuthmanabubakarabulh: Chin Abincin kasuwa. #sheikhusmanabubakarabulhusnain

Alhussaini Uthman Abulhusnain
Alhussaini Uthman Abulhusnain
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 02 September 2026 19:34:30 GMT
31630
3148
48
679

Music

Download

Comments

yunusabello6
yunusabello6 :
kai malam idan mutum ya biye muku sai ya rasa mai zayyi a duniya
2026-09-03 06:19:04
10
juniooor_247
Ahmad Umar (Junior) :
Nima dai bana ci. Amman dai wannan magana ba hujja.
2026-09-03 20:32:23
7
mtriks_univ_soln
Ark MT :
Mallam fa bai janyo aya ba kuma ba hadisi.
2026-09-06 07:48:15
0
alajikarami5
(ALH) KARAMISANIWADA :
yau kuma masu abinchi kasuwa za' akashewe kasuwa
2026-09-03 13:16:37
3
bin___abdul
Bin___abdul :
Nassi???
2026-09-03 21:55:50
7
fairandsquare3
DEENO :
Bapha yan kasuwa ake magana ba 👌
2026-09-03 19:39:39
1
king_of_perfume7
I am the King 🤴 Of perfume . :
wallahi hakane
2026-09-05 20:21:26
0
hauwau3770
Hauwau37 :
wannan gaskiya ne malam
2026-09-03 09:45:12
2
user2595583904561
Abbakar Backhoe :
Da yankasuwa yakeyi ashe
2026-09-04 09:06:30
1
itz.sameenumuhamma
itz sameenumuhammadhusseeni :
kai jama"A wae ena zamu sakanmu wlh wan nan karatun gaskiya
2026-09-02 21:11:46
1
nuradata001
NURA DATA phone& accessories :
yanzu haka shinake yasin
2026-09-04 10:23:30
1
hassnuba
Hassan🤍 :
wallahi gani nan,ni ko yunwa zai kashe ni bana siya sai naje gida.kuma mamanmu ta saba mana tun muna yara.
2026-09-03 19:51:07
3
liquidity_trader1
Liquidity_Trader :
Ya Mallam mu Yan kasuwa kuma fa
2026-09-08 21:34:47
0
hamisupaki
user6639599411448 :
masha Allah
2026-09-02 21:08:36
2
abumusalugu
Avvakar musa :
innalilahi
2026-09-03 12:08:58
1
bawanallah431
BAWAN ALLAH INVESTMENT :
Da na daina ci. Naga zan kashe kaina na dawo ina ci. 😂
2026-09-03 21:46:13
0
tsamiyar_zubau01
Nasiru mustapha Nasiru :
masha allah
2026-09-04 11:27:20
2
abusadeeq19830
Abusadeeq19 :
Kamawa take
2026-09-05 16:01:18
0
mtriks_univ_soln
Ark MT :
Malam
2026-09-06 07:46:51
0
shareep_interior
Shareepjr :
wannan magana ce taku ta hausawa gaskiya malan
2026-09-10 10:06:48
0
amfanipolyprints01
Amfanipolyprints :
yanzuma abincin kasuwa nake ci😂
2026-09-07 13:44:56
1
sas_lux
Sas_Luxe :
Rastuwarant pah😁
2026-09-04 14:00:21
0
muhdtakai0
Mooha :
Wnn karatun daga ina 😹
2026-09-04 14:03:20
0
abdulmalik.danbir
Abdulmalik Danbiram :
malam dalili please gaskiya Muna bugatan hujja
2026-09-04 17:28:19
0
To see more videos from user @shiekuthmanabubakarabulh, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About