wallahi budurwata ko mutuwa tayi akaena bazan yarda tana sona ni kadae ba
2026-09-03 05:47:22
70
Rabeeatouh :
wlh haka xanyiwa saurayinaa goben nann🤣🤣🤣
2026-09-03 15:03:29
7
Sadeeq😎 :
nifa komi akace miyagun halittarnan xasu iya ni na yadda
2026-09-04 07:34:23
10
💕Boddon Manga💖 :
Nima wllh hakanayi nacemai dan Babana baya rayene akamin haka alhali da sona dayaddata😂😂😂
2026-09-03 08:20:52
6
Zayyunah 📸🦅 :
wannan maganar taka zafi take mun azuciyata Dan Allah kadai na
2026-09-03 13:02:33
7
Anas Umaryusuf :
nifa idan budurwata tana soyayya da wlh sai na gane
2026-09-03 06:34:43
4
ado soso :
Wallahi tallahi sai nagane Sai dai in ba santa nakeba
2026-09-03 12:32:17
3
HASIO NA ANNABI :
Wlh ne ma Haka ya faru da ne Har So biu
2026-09-03 05:18:56
10
NA'ALMA CLOTHING :
wallahi dik kankantar yarinya indai maganar soyayyar banyadda da itq
2026-09-03 07:38:33
4
umarbaffaabdullahi :
nifa in mace xata yaudareni ina ganewa
2026-09-03 08:28:52
3
ABBKAR SAD!Q :
wlh Allah indai mace tana soyayya da wani
ina iya ganewa ta hanyoyi dayawa
2026-09-03 07:59:54
5
mkhamis_krystal :
Ni nafison ta boye min komai amma nuna min kina da wani yafi min zafi akan boye min.
2026-09-05 16:49:59
3
A Yusuf jr :
kowama zai,iya hakan
2026-09-04 09:28:04
1
Jibril Uthman :
Ba Wai bane wallahi
2026-09-03 08:37:10
2
DJmustyletdemsay :
wallahi Yanzu haka ko tana tare Dani amma Allah ya sanar Dani zatayi aure Nanda one month...Nima nayi shiru Ina kallon ta kawai ..don bani da yanda zanyi ..don shi Mai kudi ne Niko sai rufin asiri...
2026-09-03 11:19:36
3
fatiss amanar Kamiss Dan Baiwa :
🥰🥰🥰Eh
2026-09-03 15:40:44
2
bigderddyee0 :
Allh ya isanmu
2026-09-05 23:23:02
1
sadi baby,shalelen mamanta 🤱 :
Wlhkw
2026-09-05 01:37:56
1
Ismail Bala :
Ae ni wlh na dade da dawowa daga rakiyar nisa'u 😃😃😃😃
2026-09-04 08:32:54
2
Mustapha amana :
Wannan ai batunanibane cin amanane in kuma kaima kace zakaci amanarta to sai tayi rashin lpy 👍🙏🙏
2026-09-03 10:17:53
2
MATAADADA :
wllh duk b Wanda bn gne ba
2026-09-04 22:28:37
1
Aliyu Haidar :
Allah yarabamu da wadannan halittun lfy
2026-09-16 23:08:16
1
harkallah002 :
wlh senior man Dane amma yanzu anwuce wannan lokacin