Allah yajikan Abokina Yahaya, cikin dare zai dauke mu har Unguwar budurwarsa a kafa kawai Dan yaga kofar gidansu yaji dadi, duk da nisan unguwar.
2026-09-19 18:17:16
66
Abdulsamad sanusi :
Me wey travel from zamfara to lagos to see my babe when i arrived at her house she was going out with her dad she just waved hand at me.😂😂 and i returned back to zamfara 😂😂
2026-09-19 22:36:20
11
Mission📌 :
Lokacin Banda Abunyi, Banda hankali nayi, Amman yanxun Saidae Su biyomu gida
2026-09-20 08:58:33
23
Baban yara :
wlh na taba yi, har love letter nake rubuta Mata Kuma tana Karantawa nasani Amma batasan waye bah Kuma har ta rasu wlh Bata San ni bane
Allah sarki rayuwa Allah ya gafarta Miki Khadija
Amma a ynz wlh bana sanyin baki
2026-09-20 08:07:17
10
ABBANA 💰🚭 :
nikuma zuwa nake qafor gdn nazauna sauro yayita cizona,Amman ynxu hk alhmdllh t yaudareni mun rabu🤗💔🤌
2026-09-20 07:38:28
7
Fawah :
To wallahi ni ko dan anguwansu na gani wallahi dadi nake ji
2026-09-19 13:58:10
14
Young Alhaji Phone & Access :
Wlh sak irin son da nayiwa wacce na Aura Alhamdulillah 🥰
2026-09-21 06:13:05
12
habibbty ❤️❤️❤️ :
wlh yanxu ma haka Saida naje
2026-09-25 09:52:25
1
ophicial Haskey :
wallahi natabayi amma kuma yanxu takae 5years da aure😊😊
2026-10-17 07:17:10
1
walid :
Allah sarki hafsat sai inje inyi awanni.akofarsu inajiran tafito .naganta nakoma ,,😭😭😭😭
2026-09-20 10:35:19
2
💫KING OF YOUNG 👑 :
ni fitowa nakeyi titi idan zata tafi makaranta 🥰🥰
2026-09-20 09:28:38
8
ERMDEE_690👻 😎 :
Eah wlhi. [Tears of joy]She’s married now
2026-09-29 14:07:52
1
The ArchiVenger📏✏️ :
I did this when I was bloody stupid 🤣
2026-09-20 10:05:46
1
kbyaradua🎮🪖 :
Duk Wanda yayi mana karya shida Allah 🥺🥺
2026-09-20 09:28:32
2
ASHMAR CAPS & TEXTILE💯 :
Wlhi nataba 🥺
2026-09-21 00:42:24
1
alaminmustapha62 :
Gaskiyya nayi when I’m primary 6 batamasa inasonta bah 💔😁
2026-09-20 16:40:27
2
Dan Iliya💥💥🔥🔥 :
yanzu ma hk ITA nake yi I swear🙏
2026-10-15 12:38:10
1
Medicine 001 🐴🐴 :
Tabb 🤩🤩🤩
2026-10-16 10:55:28
1
muhammerd :
Wlh shekaran jiya ma saeda naje 🥰kuma nji ddi🥹 kuma iyayenta sun rabamuu🙂↕️😖
2026-09-23 16:42:16
0
Abu__maleak :
Hmm ba’a magana 😢
2026-09-19 21:14:51
4
Mukhtar somebody :
Wllh nayi amma lokacin banda hankali 😂💔
2026-09-20 11:08:39
3
YAKUBA TSAFE :
yanxu haka abunda nakeyi kenan
2026-09-20 18:34:13
2
BAKANOMA :
Budurwar Dana tabayi a duniya guda yace har karfe 2:AM ina zuwa kawaii dan na kalli gidansu naji dadi sedaii yanxu bama tare kuma har yau na kasa dena santa 🥺😭
2026-10-07 08:55:51
1
Mansy :
Allah ya yafe mana 🤔
Aini a time din dmn lokacin azumine idan aka Sha ruwa nake tafiya sai na Kai 10 na dare wlh 🥺🥺🥺
2026-09-20 13:21:25
4
Reply 001 :
Allah sarki Yusuf hk yakemin kohda yaushe idan yakirani yaji bandaukaba kawae sae yataho yaduba koh gidanmu yagani Shikenan saeyaa koma Nikuma ina gani kamar takurace amma yanxu hkn nakeso bansamuba 😭😭Allah sarki rayuwa kenan kumafa banisa yayi daniba kawae dae kawae dae 🥰Allah yasaka masa d alkhairi amen 🤲🙏🙏
2026-09-21 08:52:29
1
To see more videos from user @maleeriya01, please go to the Tikwm
homepage.