@iamjikar_magajii: Allahu Akbar 🥺Musulinchi yayi arayuwa 🤍 Ya Allah kakira bayinka suzo kasa mai tsarki, suyi ibadah, su roki arzuki da lafiya mai amfani🥹mukuma ka maimaita mana Dan darajan fiyayyen halitta (S🤍A🤍W)

عمي 💗🦋
عمي 💗🦋
Open In TikTok:
Region: SA
Thursday 03 September 2026 00:02:23 GMT
195259
30786
343
983

Music

Download

Comments

hernnerh20
Hanan Signature 👗🛍️🎊 :
wlh yau mafarki nayi naje makka ya Allah ka kira ni da gaske 😭
2026-09-03 08:42:00
168
adamu.musa356
Adamu Musa :
Ameeeeeeeen ya rabb
2026-09-05 15:52:05
0
excellency_scentbrand
Excellency Scent Brand :
Ladan ki yana tiktok wllh
2026-09-03 00:20:50
146
yermerhmerh
yermerhmerh collection ⫷⭕❥⫸ :
Ya Allah kakiramu 🥺😭🙏
2026-09-03 08:59:09
28
ummyoro
Ummy oro🦋❤️ :
Wai ruwan nada sanyi ne pls?
2026-09-03 13:11:06
14
ummee1009
🦋🦋🦋Salmarh🖇️🖇️🌹 :
Masha Allah yasa anyi karbabiya sis 🙏🙏
2026-09-03 00:36:28
8
nernah16
Auntie Nernah 🧕🥰💞📿 :
Dan tsarkin mulkin Allah idan kinje kaba kimin addua Allah ya saukeni lafiya da sauran masu ciki Dan girman Allah sis😭😭😭🤲🤲🤲
2026-09-03 12:23:32
22
is_ak01
ISMAIL_AK :
ameen ya haiyyu ya qaiyyum
2026-09-03 08:57:27
9
amhij2murtalaabdurrahman
Amhij🇳🇬 :
Allahuma sali ala muhammad wasalim
2026-09-03 09:50:33
9
yaronkirki55
YARON KIRKI🇳🇬❤️ :
Sunna sak
2026-09-03 00:39:32
10
akwa_palace
Ana Muslim :
Allah Ya Mana Dalili🥹🙏
2026-09-03 00:12:04
6
adamumuhammad4679
ZèëTãrh 💜💜💜 :
Wlh kuwa nima sai yau nasani kuma mungode mata 🙏
2026-09-03 07:28:09
8
mufeedat.sadde
Mufeedat Sadde :
yakamatanayi saven wanann waAzi edanaje sainayi
2026-09-04 17:56:43
2
ibiyayya00
ibiyayya :
Masha Allah. Allah ya amsa ibadah ki gaida mamah Allah yadawo daku lafia ameen
2026-09-03 00:06:00
13
ahmad_dsp01
The GenZ prof1 :
Duk Mai niyan zuwa makka da madina Allah ka kai su. Wanda ke son sake zuwa kuma Allah ka sake kiran su. 🤲
2026-09-05 17:26:24
3
kaltumbabagana4
K_jnr❤️ :
ALLAHUMMA Ameen
2026-09-03 08:47:25
2
fatimamusa47318
zarah 🌺 harbau :
Muhammad rasulilah s a w 🌺💞💞
2026-09-03 17:15:26
8
is_ak01
ISMAIL_AK :
Masha Allah
2026-09-03 08:56:48
2
muhammadaji2369
muhammadaji2369 :
Ameen🤲
2026-09-03 00:04:50
6
hassan.sani.dan.k
Hassan Sani Dan Kaka :
Masha allah
2026-09-03 09:46:14
2
user60877247146130
user60877247146130 :
Ameen Ya Rabb 🤲
2026-09-03 10:34:40
3
auwalbalamuhd
M Auwal✨ :
Masha Allah, allahumma bareek 🥰
2026-09-03 12:14:32
1
bbyo_nanah
Bbyo_Nanah❤️ :
Wannan ma ba zamzam bane…inde madina ne zamzam nasu mafi yawa a cikin masallaci take kuma a jikin robar ruwan a ana rubuta zamzam either cool or warm a jiki da larabci….Allah karbi ibada
2026-09-05 19:06:16
0
kabirualiyu113
Kabiru Aliyu :
ameen ya Allah S.A.W
2026-09-04 16:30:51
0
user660500046
Fatima :
ko ina da rabon zuwa ? Allah ka dai yasani
2026-09-04 10:25:52
2
To see more videos from user @iamjikar_magajii, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About