Gaya musu dai shiyesa muke ganin masifu kala kala ai Allah dai yakawo mana sauki
2026-09-04 11:47:18
2
Eldash :
Wlh nawa room and parlor 150, the 3 single room 200🤗
2026-09-03 21:23:05
1
IBRO GUYMAN :
gaskiya ne brother Allah ya Bude mana
2026-09-03 16:34:40
2
Abdul dako :
kasan kudin siminti kuwa?
2026-09-03 18:43:49
2
G.26 investment :
wllh yakamata kai tayi mu zamu yada inshallah
2026-09-03 17:24:12
2
Aysha360_ :
wlh sai da mukazo biya matan nan tace ai ta kara daga 300zuwa 400 ko mubiya ko mu fita Kuma siyan ruwa mukeyi kullum 700😭
2026-09-04 04:39:43
1
Queen of pallazo :
Ga garin ba ci gaba shine masalan ma 😭💔
2026-09-03 21:20:18
1
FK UNIQUE FAIRLY USE ITEMS $ne :
wlh sunyi gini a araha kaji 2 single room 500k 400k babu tausayi a tsakaninsu ga agent fee 50k plus
2026-09-04 07:02:13
1
falmata ce :
suwana
2026-09-05 05:35:33
0
Alh kime & sons provision :
Me ze Hana mu ringa Kama Daki daya da zamu Samu sauki sosai
2026-09-05 07:54:59
0
åwånå :
yau Ka burgeni
2026-09-03 11:33:01
4
b.kboston1 :
Sai kayi auren ne
2026-09-03 23:01:37
0
Ibrahim :
duk Nigeria kace fa
2026-09-03 16:01:12
0
banamaiduguri :
kai hakuri Allah yahore maka
2026-09-03 20:22:48
0
Sir___Hydar :
alhaji kanimi kudi kawai
2026-09-04 21:40:54
0
Ibrahim_Alikori 🐦 :
kai akoi hadejia mafa aboki
2026-09-03 22:34:04
0
Hashimi Muhammad :
wallahi gida tayi tsada🤯
2026-09-03 16:47:57
2
I AM ABK BORNO 001 :
Allah ya sauke mana wllh sai a hankali
2026-09-03 16:22:45
2
seefa :
gakiyanefa yanefa
2026-09-03 21:41:31
1
BIBI :
hmmm wallahi Nima tunanin da nakeyi Kənan maysa gida yekeda sada a maiduguri
2026-09-03 17:42:48
1
Adam Mohammed :
zaíyi wahala
2026-09-03 13:00:41
1
Idris Bashir :
wallahi mostly Agents dine suke karawa
cause shekaranjiya annunamun wani gida 300k
dawani Agent Yayi posting a tiktok 400k Yasaka
wallahi ni wallahi Harnada ga aure nama zanyi kinina
kawai in sha Allah
2026-09-04 07:21:39
1
HAYATUDDEN TEXTILES :
Siminti buhu daya nawa
2026-09-05 21:22:54
0
To see more videos from user @2oofan, please go to the Tikwm
homepage.