@yusufadamdanrimi3747: 🚨🔥 BABU KUNGIYAR DA TA KAI REAL MADRID MAHARA A WANNAN KAKAR! 😱⚽ 🤍 Mbappé 🇫🇷 — Vinícius Jr. 🇧🇷 — Rodrygo 🇧🇷 — Arda Güler 🇹🇷 — Brahim Díaz 🇪🇸 — Yan Diomande 🇨🇮 🔥 Wannan harin Real Madrid zai iya zama mafarki mai ban tsoro ga kowace ƙungiya! 😮‍💨👑 Hala Madrid! 🤍🔥 #barcelonafans #realmadrid #football

⚽ DANRIMI FOOTBALL
⚽ DANRIMI FOOTBALL
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 03 September 2026 05:25:06 GMT
318884
72845
2182
1643

Music

Download

Comments

user8143637429542
Yahouza yaro mai zamani Tsaida :
Kagane hala Madrid number one
2026-09-08 08:05:34
0
iam_s_fulani
(FULANI_BLOOD²⭐) :
Bantaba gani dan Barcelona mai hankaliba saiyau
2026-09-03 07:41:11
786
itzahmedyoung
Ahmed YG :
dis guy has more football knowledge than kombo
2026-09-07 21:24:37
0
starboy615029100281
𝐬𝐭𝐚𝐫___𝐛𝐨𝐮 :
Raphinha yafi mbappe 😏
2026-09-03 08:57:48
32
anas_adam_usman
anas Adam :
Klion mbbappe ❤️
2026-09-07 21:35:58
0
babasad8
abban rafiq :
duk wanda ya ayrda gaskiya yafada yayi min like
2026-09-03 08:30:21
356
umarhussainkoguna
umar Hussain koguna :
Wlh ni Dan madrid ne Amma wlh Rapinha yafi mbaffe amfani Allah
2026-09-03 12:53:05
76
nassne03
Aisha umar 💯💯💯🥰🥰🥰🥰 :
wanna gaskiya ne wlh ♥️♥️♥️
2026-09-03 08:05:35
165
dantalaka203
( DAN_TALAKA 001) :
dole yau inyi fallowing Dinka
2026-09-03 12:16:51
50
adamuadama54
adamun adama :
hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-09-06 19:18:12
0
moubarak_bin_ahmad
white🤍 Lion 🦁✅🇳🇬 :
dan barcelona mai hankali kenan
2026-09-03 13:42:03
140
akmhala
Ak me Hala Madrid :
wow wlh sainayi following naka
2026-09-03 09:01:04
22
dansheka1
DAN_SHEKA :
karo na farko nayi following din dan Barcelona 😅
2026-09-03 12:21:37
39
mijinshagwababbiya
Mijin Shågwåbåbbïyå :
oga Ka cire rigar munsan Dan Madrid ne Kai wllh 😂
2026-09-03 08:16:36
50
jamilkaywise
💥🫧ķæŷŵïşę001🫧💥 :
Gaskiya kanada hankali
2026-09-03 08:33:40
15
idriss6984
IDRISS MAI MADRID💝💝 227 :
nifa wlh na aza babu masu hankali a barca wlh sai guda guda😁😁
2026-09-03 16:27:41
13
zayyanuibrahim_840
zayyanu ibrahim gwn :
Baka san ball bane shiyasa kake wannan maganar ai squad balance shine karfin team ba big players ba
2026-09-03 09:25:50
10
real_misbarhoou
Zauji da Zaujati 💝 :
wallahi wannan ba dan barca bane
2026-09-03 16:07:15
5
muhammadnurudeen85
DEENEY😎 :
Kai kadai dan barca daya fada gsky a duniya😁
2026-09-03 18:26:28
6
zeeterh50
zeetarh :
gaskiya kanada hankali Hala Madrid🥰
2026-09-03 08:20:02
31
anasshehu322
✅REAL OFFICIAL MAIDARAJA✅ :
wlh yau sainayi flowing naka
2026-09-03 08:11:22
10
sanitela
SANI TELA :
always 💯 RAPINHA Wai wannan embape a world cup wasansu da spain me yayi sannan wasansu da arainal me yayi always rapinha 💯 ka manta akwai harry kane
2026-09-03 07:45:33
8
rich_doxx
ℝ𝕀ℂℍ 𝔻𝕆𝕏𝕏🪙 :
sai yau naga dan barcelona mai hankali
2026-09-03 11:19:38
8
muslimuhamzamrd
muslimu Hamza mrd :
Wlh Yau sainayi Fallows dinka
2026-09-03 08:09:26
14
muhd_s_musa
Muhd Musa : :
Kaci following
2026-09-03 08:38:03
11
To see more videos from user @yusufadamdanrimi3747, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About