Wlh duk rikici muyi karatu in ba haka se ace manzon Allah yace kaji wani wai bazeyuba manzon Allah fa akace in Allah da manzon Allah sukayi magana ba a jayayyah
2026-09-03 08:52:32
15
Abbah Auwal :
wannan haddisin baza muyi amfani dashi ba
2026-09-03 08:17:05
18
pinkiegirl3 :
Mata maxasu iyayi Wlh naji inaso nayi tunda ga manxon allah saw yaxo
2026-09-03 09:00:02
7
Aisha :
wallahi karya ne......don't miss lead people please
2026-09-03 09:45:32
0
user2860600173813 :
Wlllh qarya ne wannan magana
2026-09-03 08:40:28
4
jgarba :
har da mu mata?
2026-09-03 07:17:01
8
Usman%% :
Karmu manta da sallah akan lokaci
2026-09-03 07:21:51
15
Khalifa Omar :
This is health walk too
2026-09-03 08:29:45
0
انس أبو ريحان :
Kai ina sonka dan Allah.
2026-09-03 08:06:23
2
@Mrs Uthman600💓 :
Uhmmmm
2026-09-03 09:18:29
0
Musty👑🇳🇬 :
Wannan Hadisin bazan use nashi ba.
2026-09-03 08:50:36
1
عمر سعد ساديسو :
MY hero is prophet Muhammad ﷺ 💚
2026-09-03 09:24:34
5
Ahaddat 🔘 :
Lokacin babu kusoshi da kwalabe, oga je kasa takalmi.
2026-09-03 08:24:42
2
خديجة🌹❤️Bauchi :
Mu bazamuyiba wlh ba wajib bane
2026-09-03 08:36:50
2
DETECTIVE 👮♂️ ✈️💫 :
Laifin gwamnati ne data ba kowa dama wajan yin waazi..
2026-09-03 09:01:48
2
ahlussunah Media voice :
assalamualaikum warahmatullah wabarakatu ya malan ina da tanbaya akan musaffah ita ma sunnah CE da musabaka ta ALQURANI
2026-09-03 07:25:14
5
alhj mehdie zubear786 :
aifa nangaba Allah kadai ysan mizaku kawomana .
2026-09-03 09:08:13
0
Yaron malan ✅ :
allah rabamu da izzala
2026-09-03 08:40:25
0
Kamalu Shuaibu Sahatu :
Allah yasa Ba karya aka yiwa Manzon Allah ba
2026-09-03 08:55:47
0
DARUL HADEETHIS SALAFIYYAH :
Allah yayi maka albarka
2026-09-03 07:17:10
4
Umar :
Allah yabaka lpa
2026-09-03 08:28:05
2
MUSTAPHA ALIYU :
Allah ka rabamu da talauchi alfarmar annabi.s.a.w
2026-09-03 08:19:22
2
Mubarak Ibrahim AMV :
🥰🥰
2026-09-03 06:54:58
1
محمد ابو,اسمعل :
Masha Allah ya kara lfy da basira mlm
2026-09-03 06:50:10
2
To see more videos from user @siddiqmuhamad1, please go to the Tikwm
homepage.