@hausa_lyrics001: @🖤🫧Mamie🫧🖤 Ina kwana sarauniya ta me kyau da lalle🌹 Fuskar ki da kyau fatarki na sheƙi, ido baya iya gani ya ƙyale🌹 Adon ki ya wuce na ɗawisu, tsaftar ki abin koyi ƙamshi kike kamar turaren zinare🌹 So da soyayya, ke nake so ke na zaɓa, ke zan bawa kula da kulawa da dukkan ƙaunar rai da zuciya🌹 🌹Fatan wuni cikin ƙoshin lafiya tauraruwar mata🌹

Lyrics…!🥺❤️🌸
Lyrics…!🥺❤️🌸
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 03 September 2026 07:03:05 GMT
71749
14433
140
641

Music

Download

Comments

naira_gold_1
naira_gold_1 :
My bby sent me this
2026-09-04 18:15:51
0
qeen.teeya
~Fathia🎀 :
This is aunty mamies voice
2026-09-03 15:47:43
6
ahmad_deedart
Ahmerdy :
She sent me this 🥰
2026-09-03 22:41:42
4
yasirumarsk
🥇YASEER 📲 BOY💰 :
wow 🌚
2026-09-04 14:54:13
0
ahmadabubakar1181
Ahmad Abubakarjajjage :
baby nagode doksandanaji muryarki kinakaramin wanirayowane I miss you too ❤️😚
2026-09-04 10:40:37
0
ayeeshan11
Ayeesha 11 :
sai da ke
2026-09-03 16:23:16
0
abdoul.goba
Abdoul Goba🇳🇪🇳🇪🥰🇳🇪♥️♥️ :
cv
2026-09-03 13:14:46
1
navature
Khaleeyboy🔥🔥 :
🔥🔥🔥🔥
2026-09-03 20:27:48
1
papito04642
No Love🤪 :
🌸 b🎊
2026-09-04 06:12:28
0
jibrinmuhammadad
Walid Jaaah :
2026-09-03 10:42:39
0
muhammadajeebo2
Muhammad Ahmad :
thanks🥰🥰
2026-09-03 09:16:45
0
yaya.barry283
Yaya 🥷🥷Barry :
💋💋
2026-09-03 18:23:49
0
muhammadsani3700
Muhammad sani :
♥️♥️thank you dear 😘 i love you baby
2026-09-03 09:20:05
1
fatima._babe_m
Fatima _babe_m :
Wow 🤩❤️❤️❤️😘
2026-09-04 21:50:40
0
ismail.idris707
Ismail Idris :
shin laifi ne in mutun yace he likes you
2026-09-03 20:16:09
0
anjashamuhammad
mr_giver(muhaa)🤑 :
@🖤🫧Mamie🫧🖤 Ina kwana sarauniya ta me kyau da lalle🌹 Fuskar ki da kyau fatarki na sheƙi, ido baya iya gani ya ƙyale🌹 Adon ki ya wuce na ɗawisu, tsaftar ki abin koyi ƙamshi kike kamar turaren zinare🌹 So da soyayya, ke nake so ke na zaɓa, ke zan bawa kula da kulawa da dukkan ƙaunar rai da zuciya🌹
2026-09-03 22:07:11
0
zinariyya7
habibty :
mamie kina ina
2026-09-04 21:43:18
0
To see more videos from user @hausa_lyrics001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About