wlh ni dashi nazo duniya kuma Ban taba jin komai ba
2026-09-03 23:09:28
3
kamisuisahazare :
Wallahi nafi 20 years da ita kuma babu komai
2026-09-04 13:52:56
0
habib promise :
Doctor wai dagaske ne ba awarkewa da hepatits b
2026-09-03 19:34:35
1
S.A SUFEE :
Ni harna gaji da shan magungunanma
2026-09-03 23:19:33
1
Yusuf chida :
please ina bukatar maganin
2026-09-03 21:01:56
1
sswasop :
Doctor ni anyimin awon da ya fito sai likitana yace wai tawa bata da wata damuwa ba sai an bani mgni ba kawai dai bayan 6months na dawo a sake yin awon
2026-09-03 14:10:19
1
prince mubashir :
Salamu alaikum warahamatullah
Likita hapatytes C ana warkewa kuwa
2026-09-04 02:19:02
0
Bin Adam :
Allah ya kara girma
2026-09-03 08:02:52
2
YUSUF YUNUSA YASHI :
jazakhallahu khairan sir.
2026-09-03 19:37:09
0
shaaibum673 :
dan allah munyi gwajin aure kuma ansamu tanada ciwon hanta ta gadoce a auren akwai matsala?
2026-09-03 18:38:00
1
Auwal Sulaiman :
likita meke magance olser?
2026-09-03 09:49:06
1
zaidu :
ganan gwajina na kumbo ance bai taba hanta ba
2026-09-04 13:57:49
0
MUSA SAIDU :
🥰🥰🥰
2026-09-03 17:19:05
1
Umar Sanda :
🥰🥰🥰
2026-09-04 14:07:00
0
To see more videos from user @aboki_medguide, please go to the Tikwm
homepage.