@adabka_focustv: Tsohon mataimakin gwamnan jihar zamfara barrista Mahdi Aliyu Gusau ya bayyana cewa shikam yana akan takararsa ta gwamnan jihar zamfara a jam'iyar ADC ba gudu ba ja da baya inda tuni dashi da magoya bayansa suka garzaya a kotu Kan kwacen da akayi masu na takarar. Sauran bayani na acikin wannan hira da Adabka focus TV tayi da barrista Mahdi Aliyu Gusau akan batun👇👇👇👇 #breakingnews #politics #viral #fypシ