wlh lokacin mahaifina yana da shekara 5 akayi wnn video din kuma yana raye ☺️
2026-09-03 17:48:36
48
SDK GLOBAL FARMS 🦃🐤🐔 :
Watarana muma za'ajimu shiru, Allah yagafartamana ya kyautata namu zuwa.
2026-09-03 20:52:12
37
Usman Bello :
Babana yana wajan lokacin Allah yayi masa Rahama
2026-09-03 17:59:44
5
official_fauziyaishola :
Shaikara (70) ne yanxu
2026-09-04 22:54:01
4
master :
Now about 80 years 😭😭😭
2026-09-03 21:15:17
1
Ni’ima veils & more🧕🏻✅ :
Allah y jiqanmu baki daya ya gafartamana🙏🏻
2026-09-03 20:58:56
10
@habibumar60 :
wanne sarkine akan karagar mulki lokachin
2026-09-04 18:20:47
1
Bala Muhammed Mele ❤️ :
Duniya Abun tsoro
2026-09-04 07:28:35
3
Muhammad adam Yare :
muma haka wataran za a shafemu 😭😭😭 duk wanda yaga comment dina ya nemamin ga fara Allah ya jikan mu da rahama
2026-09-03 19:34:16
13
_asmiee__ :
Fararen kaya kowa yake sawa lkcn ?
2026-09-04 04:50:09
6
#abdul bawa# :
Allah ya jikan magatan mu
2026-09-05 10:05:10
0
Tahir :
Lokacin shekarar mahaifinmu 13, kuma yana nan a raye.
2026-09-04 00:14:05
1
ameeras_pot :
When life was peaceful ❤️
2026-09-05 05:56:15
3
Salmah :
Wallahi irin wannan Vedio Kuka yake Sani 😭😭😭
2026-09-03 23:35:10
8
Isa Ibrahim516 :
wanna shine duniya
Watarana sai labari
Watarana kuma Mai labarin bayanna
Alalh yasa Muchika da Imani
2026-09-05 00:31:51
0
dadysiyama :
mutanen da wallahi har nutsuwa sun fi na wannan zamanin 😁
2026-09-05 15:21:46
3
Shamsu Zola :
Allahu Akbar
ya ubangiji kayi mana gafara, kakarbi ranmu Muna masu imani😭😭😭
2026-09-04 22:29:18
1
Dragon 🐉🔥 :
Kabari kawae ranar ay munga abin al ajabi 🥹💔
2026-09-04 19:59:56
1
12abdussalam12 :
wlh hakane Allah yasa muyi kyakya wan karshe
2026-09-04 19:16:35
1
Nasir Halliru :
lokacin Ina da shekara 8
2026-09-04 15:42:51
1
💕Mrs 💜 Qalbi🥰🫶 :
Nima ina cikin wanda akayi video kuma gashe ina raye
2026-09-04 22:48:18
3
aishabakur :
yanzu shekara nawa ke nan
2026-09-04 07:09:13
1
mijinyawa :
Wallahi my father attended the event because he worked with Native Authority (NA) & I heard the history,born around 1908 from the Mundubawa clan in Kano. RIP to all musulmis who dedicated themselves to make sure they built our better tommorow
2026-09-04 08:00:07
4
To see more videos from user @srahj_, please go to the Tikwm
homepage.