wallahi wallahi wallahi mijina haka yake meem ko always zan sa shi yake sameem .
2026-09-04 12:03:52
12
Etekpa :
dey play
2026-09-04 13:58:00
0
maimuna yola :
Allah kasa mijina yaga videon nan
2026-09-04 13:22:52
4
Rahila Autah🔵 :
Duk Da Nasan Wannan Duk Content Ne, Amma Ina Rokon Ubangiji Ya Bani Miji Na Gari Me So Tsakani Da Allah Da Kuma Gaskiya Me Tausayina Wanda Zai Kula Da Maraicina Wanda Zai Zame Min Tamkar Uwa Da Uba😭😭🤲🤲
2026-09-04 13:02:46
6
YARTURAWA 💕💕💕 :
ya Allah kabani miji Wanda zaiyimini haka danagama samun duniya ya Allah 🤲👍👍 wayyo soyayya Akwai dadi
2026-09-04 09:14:06
13
Oum samha💕🦋🦋 :
Good husband🥰
2026-09-04 12:34:25
0
abbansultann :
hmmm Allah y rabamu da talauci
wannan irin abun talauci b zai bari b
2026-09-04 13:59:24
1
user1876372553449 :
narantse da Allah mijina yanamin fiyeda Allah yasashi a aljanna ameen