@abusafiyya5: #creatorsearchinsight #foryoupage #kano #fybシviral #kaduna

ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
ABU-SAFIYYA (ibrahim Khalil)
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 03 September 2026 19:34:38 GMT
24534
3870
211
144

Music

Download

Comments

user5287705727136
PRINCESS KHADIJAT :
may almighty Allah reward you sir
2026-09-04 19:23:44
0
nazifaabubakar31
maman jiddah :
alhamdulillah,,baban yara na yarasu nayi aure kuma yadaukarmu yara 4 kuma wlh kamar nasa haka yarike,,allah yayi masa sakamako da gidan aljannah amin
2026-09-04 06:56:14
37
deeja7846
KDW global trends :
Allah y aurar min da yayata sabida she deserve every good thing in this world
2026-09-04 18:43:03
0
jamilagarba632
Jamila Garba :
wallahi kuma mu matar uba ta renemu yanxu kanin mu na 8 ya kaita hajjih da ummarah kullum wata muna hada mata 100k
2026-09-04 11:03:08
15
user4363714514472
Mmn Aliyu :
wlh matsalar Nan mu iyayen marayu saidai Allah yashiga cikin lamarinmu Kuma gashi Muna bukatar auren domin mukare mutuncin mu Allah yakawo mn mafita😭😭😭
2026-09-04 05:44:07
11
aishamohamedummi6
Ummi Born 🇸🇦🇳🇬 :
Allah sarka Rayuwa Allah ya jikan mazajin mu wanna gaskiyane
2026-09-03 20:33:45
10
maryam0018346
maryam lawal :
wlh malam sabuda abinda kake Fadi Yana mutikar birgeni Allah ya sakamaka DA mafificin alkhairi
2026-09-03 20:44:10
8
abbaabdullahidtm
Abba Abdullahi :
nifa abinda nake zargi duk rashin ilmi shike janyo hakan wlh
2026-09-03 20:20:23
5
hafisahtravels
Hafisah World :
Mazan Yanzu basu san responsibility. And ya kamata mu gyara akan yan uwan miji sun ki rike maka yara. Yan uwankan ma basu iya rikewa Yanzu. Kuma duk talauci ne most times. Allah sa mu dace
2026-09-04 05:26:26
3
adamtata11
Adamu musa :
Allah Ya ba kowane mara mata mace ta gari, mai addini, mai mutunci, mai haƙuri, mai son zaman lafiya, kuma wadda za ta zama sanyin zuciyarsa. 🤲❤️
2026-09-03 21:01:53
4
ummudash07
UMMU DASH :
Allah yasa mudace, Amma wlh ni akan yarana ba abunda bazanyi iya yiba, domin yarana sune ni
2026-09-03 22:13:25
1
auwal_d_promise
Auwaldpromise :
kullun inah kira ga iyaye maza dan Allah ku bawa matan jari ko koya musu Sana,a wlh idan kun mutu yayan kuh da matan kuh bawanda zai kula da suh sai Allah wnn abun yana damuna wlh 😔
2026-09-03 22:02:52
3
user7422314251182u
ummu afeef :
Wan nan gaskiyane
2026-09-04 22:34:39
0
maryamnasir071
user1075442762990 08068902421 :
wanna gskeya ne wlh nide Allah yabani kai a matsayi mijina
2026-09-04 11:23:58
0
user20010476360790
salma :
dole yaso danta ay duk wanda ya auri mace mai yaya rabi ya aura ❤️❤️❤️❤️❤️
2026-09-03 22:37:11
1
wuntis58gul
خديجة🌹❤️Bauchi :
Allah yasaka maka da alkairi
2026-09-04 07:19:57
0
user9910192261714
user9910192261714 :
wllh wannan dalilinne yasa bana son yin aure
2026-09-04 11:54:02
1
jaudiyya
khadejatu jaudiyya :
wlh halindanake ciki kenan 😭😭😭 yanzu haka sonake nakashe auren naje narungumi yarana abd nikadaice sukeda aduniya
2026-09-04 04:41:34
3
faiz_uzairu
🫶AMANAR LAILA ALIYU USMAN🌹🧕 :
Wannan gaskiyane mallam jazakhallahu khaira Allah yasa mudace
2026-09-04 10:33:54
1
user1926127550956
haleema ahmad :
hakane wllh🙏🙏
2026-09-03 21:10:00
1
hafsatauwal47
hafsa auwal :
masha Allah
2026-09-04 00:49:29
1
b.collection26
B collection :
ashe munada yawa 😭
2026-09-04 08:11:11
1
hajiya.zee8
hajiya zee :
gaskiyana
2026-09-03 20:44:25
1
user745260168567
user745260168567 :
ya Allah ka azurta dun wata uwar marayu da wadda zai rike Mata Yara cikin Aminci ya Allah ka aurar damu ga mazajee nakwarai masu Amanah 😭😭
2026-09-04 07:14:08
1
abban.sudais01
MANNIR MANAGER💥💥 :
allah ya sakamaka da alkairi🥰
2026-09-03 20:26:00
1
To see more videos from user @abusafiyya5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About