@hausa_lyrics001: Aminci Agareki tare da fatan kin tashi lpy🙏 saqon barka da safiya💌 danake turowa Agareki ba iya sakon rubutu da karantawa bane kamar yadda aka saba😍 amma yana kunshe da tsantsar Qauna💙 dakuma kulawa💙 wadda Nake iya jinta a zuciyata❤️ kawai, Kece abu na farko dake fado min a rai idan Na tashi a barci🥰 kamar yadda da ke Nake kwanciya a raina akowane dare😍 Idan Nace Ina son Ki💋 ba Kalmar ce abar dubawaba, girman yadda darajar Ki take a zuciyata💗 shine abin dubawa😘 barka da safiya🌹
aminci agareki tare da fatan kintashi lafiya 🙏saqon barka da safiya ❤️♥️danake turowa agareki ba iya sakon rubutu da karantawa bane kamar yadda aka saba 🥰🥰 Amma yana kunshe da tsantsar Qauna ❤️dakuma kulawa❤️wadda nake iya jinta a zuciyata ❤️♥️kawai kece abu na farko dake fado min a Rai idan tatashi abarci 🥰❤️♥️kamar yadda dake kwanciya a Raina akowanne dare 🥰 idan nace ina sonki ❤️♥️ba kalmar ce abar dubuwaba girman yadda darajar Ki take a zuciyata shine abin dubuwa❤️♥️barka safiya ❤️♥️
2026-09-04 04:55:36
1
Naja atu yusuf :
❤️❤️❤️
2026-09-04 07:42:18
0
Yahaya Musa :
🥰🥰🥰
2026-09-03 22:33:01
0
M.S.S DAN MALAN :
🥰🥰🥰
2026-09-03 22:30:14
0
Mai Hala 999 YOBE⚽️⚽️ :
🥰🥰🥰
2026-09-04 17:30:39
0
To see more videos from user @hausa_lyrics001, please go to the Tikwm
homepage.