@kingjeerkah: DUNIYA KENAN! Yadda Aka Rufe Karagar Mulkin Sarkin Gumel Bayan Rasuwarsa… Jiya yana raye, yana kan karagar mulki, amma yau ya bar duniya ya tafi gidan Gaskiya.Duniya komai mai wucewa ne. Mutuwa gaskiya ce! Allah Ya jiƙansa, Ya gafarta masa. Allah Ya jiƙan magabatanmu, Ya kuma jiƙanmu baki ɗaya. Allah Ka sa ƙarshenmu ya zama alheri.
Ƴøųŝẹẹf Ƴãŕøĥ👑
Region: NG
Thursday 03 September 2026 22:50:51 GMT
Music
Download
Comments
Khaleelu..!!!☆¤♧ :
Ameen ya Allah 🙏🙏
2026-09-04 11:02:38
1
Jabir sada :
Allah Sarki rayuwa
Allah swt ya jikan maimartaba sarkin gumel
2026-09-04 06:27:37
2
Dan hajiya 🤍 Sam, Ana 🥰 :
Allah ya jikansa dah rahama
2026-09-04 10:15:55
1
Muhammed bash😔😳❤️🔥 :
Allah Akbar babban sarki yayi kira
2026-09-04 10:56:33
1
💫 SADIQ MAIDUGURI 001 💫 :
ameeeen Yarabi
2026-09-04 11:27:06
0
HLUXE COLLECTION 💕😍 :
Allah y jikansa d Rahama 🙏
2026-09-04 11:12:36
0
habibmohammedbukar :
Allah ya jiansa da rahama
2026-09-04 10:43:23
0
Ibrahim_Sunusi_Abbancy Oil&Gas :
Allahumma ameen ya hayyu ya qayyum 💔Allah sarki
2026-09-04 11:01:07
0
Muneer Salihu :
allahu Akbar allah Ubangiji Mairahama ya jadda rahama ga Mai martaba intamu tazo allah sa mucika 😭😭😭🤲🤲🤲
2026-09-04 08:22:27
0
muhammedjibrin763 :
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲
2026-09-04 07:50:46
0
@Nanahauwa'u :
Ameen ya Allah
2026-09-04 08:48:54
0
Wali machina :
😭😭😭
2026-09-04 11:56:49
0
S M KARGO :
🙏🙏🙏
2026-09-04 11:49:56
0
Ibrahim Haruna :
💯💯💯
2026-09-04 07:30:44
0
Abdullahi Baba cigudi :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😲
2026-09-04 12:45:26
0
To see more videos from user @kingjeerkah, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.