@rpototip1: #сsdоg

RPOTOTIP1
RPOTOTIP1
Open In TikTok:
Region: US
Friday 04 September 2026 05:10:51 GMT
3266
39
1
7

Music

Download

Comments

devstvennik_67
Divoid :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-04 10:16:15
0
To see more videos from user @rpototip1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

WAYE ALH. ISAH SUNUSI BAYERO PILOT NA KANO? Mutane da dama na tambaya: “Waye wannan mutumin da ke tare da Sarki koyaushe? To, bari mu fayyace maku: Wannan mutumin shi ne Alhaji Isah Sunusi Bayero, wanda aka fi sani da
WAYE ALH. ISAH SUNUSI BAYERO PILOT NA KANO? Mutane da dama na tambaya: “Waye wannan mutumin da ke tare da Sarki koyaushe? To, bari mu fayyace maku: Wannan mutumin shi ne Alhaji Isah Sunusi Bayero, wanda aka fi sani da "Isah Pilot". Shi dan uwa ne ga Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, kuma babban hadimi ne na kusa da shi. A matsayinsa na matukin jirgin sama na ƙwarai, Isah Pilot ya taba tuka shugabannin ƙasar nan a jirage tun kafin ya dawo gida, inda ya cigaba da hidima a Masarautar Kano. Ya rike mukamin Private Secretary ga Sarki Ado Bayero (rahimahullah) har zuwa zamanin Sarki Sanusi II. A yanzu kuma, shi ne Protocol Officer na Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero duk wata tafiyar Sarki shi ke tsara ta kuma jagoranta. Ba kawai matuki bane. Malam Isah yana da jiragen Cargo mallakinsa, yana da babban suna da martaba a cikin gida da wajen ƙasa. Mutum ne mai dattako, nutsuwa da bin tsari. Duk wanda ya hadu da shi, zai san cewa ba mutum bane irin kowa ba Malami ne, Bature ne a tarbiyya, Dan Sarki ne, attajiri ne, kuma mai horar da mutane… har ma da aljanu! Wani lokaci ana cewa: "Mutane suna tuka mota, shi jirgi yake tukawa. Mutane suna kiwon akuya, shi zaki yake kiwo.*" Wannan kuwa gaskiya ce game da Malam Isa. Shi ne Mai Sarki, Zancen Sarki, Na Gaban Sarki. Isah Ɗan Maryama abokin ɗan Sarkin Aljanu! Allah ya ƙara masa lafiya, girma da daukaka. Wanda ya san shi, ya san alheri. ✍️ Danmalikey_Dra, Masoyin Marigayi Sarkin Kano Alh Ado Bayero da zuri’arsa.

About