@abumaliktv007: ANYA WANNAN MUTUM ZE GAMA DA DUNIYA LAFIYA KUWA ? CIN MUTUNCIN MALAMAI RABBANIYUN KO NEMAN BATA MUSU SUNA MUSIBA CE, HAR YA KAI MALAMI RABBANI YA AIBANTA WANNAN MUTUM. A Karatun Mukhtasaar Khalil Daya Gabata 29-May-2026 Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yayi Bayanin Halin Da Matan Aure Suke Ciki , Na Wahala Da Suke Sha a cikin Gidan Auransu, Kuma in sun kai kukan su Kotunan Shari'ar Musulunci Ba'a bi Musu Hakkin su , Domin Wasu Alkalan Ana Basu kuɗi. Jama'a Ayi Sauraro Lafiya. ABU MALIK TV 04-09-2026
malam, kai ba hukuma bane. ka hadata da embassin kasar ta.
2026-09-04 13:43:44
73
Pius Z. :
Please answer this question .
The man claimed that you advised him to divorce her, is this statement true?
Kace wai ya auri macce da ta dache dashi,
waya gaya maka basu dache ba?
Oh, da kai ne ta dache ko?
2026-09-05 11:15:46
0
Muhammadu Hamajoda :
to yarkane
2026-09-04 21:43:28
1
ABU MALIK TV :
https://vt.tiktok.com/ZSq8E7EeH/
2026-09-04 20:45:23
4
Fatima Yusuf :
gaskiya malam kamar baka da gaskiya
2026-09-04 14:12:50
53
Ismail (S.MUH'D O1) 4467 :
hhhhhhhhhhhhh
2026-09-05 11:49:20
0
@rabe barau :
barawan mata
2026-09-04 14:24:42
26
mr Brief :
Kabar matan mutum mallam
2026-09-04 12:50:09
27
avec :
zakahadu da allah
2026-09-04 14:23:44
15
morell :
gaskiya Malam ka tuna zaka haduda ubangijinka! wllh.
2026-09-04 15:35:07
16
YUSUF YUNUSA HUGUMA :
gaskiya mlm kaji tsoran Allah wllh
2026-09-04 15:45:55
9
aliyufaruk :
mallan diyar Kacey ko shimiji
dan Kane malan bagaskiya
2026-09-04 18:43:16
10
alhaji mai kano :
inarunwnka
2026-09-04 17:39:25
5
Umar7650 :
Malam very sad allow him with his wife
2026-09-04 21:24:09
2
Auwal Kd Road :
wllh kaji tsoron allah
2026-09-04 14:27:48
11
ibrahimdahirujall :
malam kamaidawa mutum matarsa kawai
2026-09-04 22:05:13
8
auwal Hassan :
Masha ahssjsg
2026-09-04 14:23:40
1
naziru m abdullahi :
malam Ina ruwaka da abida ya Danko wa kansa
2026-09-04 22:19:10
5
Musa last bullet :
kaji tsoron Allah kawai mallam
2026-09-04 18:51:42
6
Misbahu Ywy :
wai malan inji hausawa
2026-09-04 15:23:32
6
ashirusaidu149 :
malam bakada gaskiya
2026-09-04 14:03:11
10
ismailabdallah720 :
wai wannan meyakeso ya fada
2026-09-04 14:27:16
7
Ameerah shehu :
Allah ya karemu da san zuciya
2026-09-04 14:11:59
12
Abdul :
kaji tsoron Allah malam
2026-09-04 14:49:04
12
ibrahimsulezango :
yaya kasan tafi karfinshi?
2026-09-04 15:54:17
6
To see more videos from user @abumaliktv007, please go to the Tikwm
homepage.