@waazisunna: ⚠️ ZINA SAU ƊAYA CE… AMMA JARABAWARTA NA IYA BIN KA HAR TSawon RAYUWA! 😔💔 Kada ka raina ƙaramin zunubi, domin abin da ka ɗauka wasa ne yau, zai iya zama nadama gobe. Ka ji tsoron Allah, ka kiyaye kanka, domin nadama ba ta da daɗi. 🤲🏽 #Zina #Waazi #DarasinAddini #TsoronAllah #Tuba
wlh Alhmdllh haryanzu bantaba yin zina ba kuma in sha Allah bazan yiba
2026-09-04 14:42:25
176
أبو.فلمة :
wlh zina masiface
ya Allah ya saremu daga zina
2026-09-04 10:23:28
301
🎀 Shahida 🎀 :
Allah ka kara tsaremu Allah ka shiryar damu Baki daya Allah kasa mufi kar fin zuciyar mu 🤲🏻😢
2026-09-04 10:02:10
140
Nazlah :
Alhamdulillah Allah ka kare karemu ka kuma tsare mana farijinmu dana yaranmu ya allah ka kare mana daukakin musulma
2026-09-04 19:21:54
224
Senior citizen :
Allah ka Tsaremu ka Tsaremana Imanin mu
2026-09-04 09:33:11
423
🌟 QURAN ❣️ TILAWA TV :
Innalillahi wa'innah Ilaihi Raji'un 😭
ya Allah ka tsare mu daga aikata zina🙏🤲
2026-09-04 12:47:15
86
mamanaslam :
allah yasa mudace
2026-09-06 19:57:22
0
Hauwa'u Muhammad :
in Sha Allah da yardda ubangijin subuhanahu wata'ala har na bar duniya bazanyi zinah in Sha Allah ubangijin sammai da Kasai Kaci gaba da dafama narh😭😭😭 ya Rabiiiiiiiiii ka Kara tsare imanimu mu 🙏
2026-09-04 18:32:42
55
Alisha Muhammad :
Hm🥺something inside my mind
2026-09-05 12:31:38
0
🦅 𝐀 =𝐓𝐮𝐫𝐚𝐤𝐞𝐞𝐲 👑 :
Really wlh soyayyah hadare ceh wlh 🥺😏🥺
2026-09-05 07:04:29
0
Iyatawa :
tab lallai kache akwai matsala kenan to mu munyi yafi sau dubu
2026-09-04 14:36:03
28
m niger :
2026-09-04 15:22:17
31
Abdulrasheed :
please part 2
2026-09-05 19:00:31
1
يحي عسي :
Allah ya karemu
2026-09-04 08:05:13
25
Umma dalhat :
Rabbana hablanah min azwajinah wazurriyyatih qurrata aynin waja’alna lil muttakinah imaman 🙏😢
2026-09-04 14:25:33
33
💫shamsu Mustapha 001💫 :
allah ya tsaremu 🤲🤲
2026-09-04 10:37:46
7
muhammaddogokauji :
please 🙏
2026-09-05 23:10:44
1
elbash599Dan mama :
subhanallah ya Allah
2026-09-05 02:24:57
6
mumsudais exclusive :
Rabbi najjini wa ahli mimma yaamalun
2026-09-04 10:25:39
31
aminualii0 :
Inama Nasiha da kaji tsoron Allah
2026-09-04 10:07:18
35
US RESIN ART AND CRAFT :
Allah ka ci gaba da tsaremu ka Kara mana Imani🤲🤲🤲🤲
2026-09-04 17:01:46
27
shareef Auwal :
ya Allah ka kare mana tsuliyar mu
2026-09-04 18:56:18
6
update man :
ayi tagging Dina next part
2026-09-04 10:23:04
36
HAL🦋💕 :
innalillahi wa'inna ilaihir raju'un 🥺
2026-09-04 09:50:31
7
To see more videos from user @waazisunna, please go to the Tikwm
homepage.