@scentzone.ng: Yen uwana kuxzo mu cire damuwar mu comment section 😂

scentzone.ng
scentzone.ng
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 08:32:30 GMT
13548
1364
46
59

Music

Download

Comments

hajjoubeauty
Realhajjaju :
Wai ni zaa kwacewa saurayi😂😂😂
2026-09-04 08:34:52
15
safiyyaaat
𝒮ℴ𝒻𝒻𝒾𝒶𝒶💕 :
Ta Cinyi min kudi kuma tayi blocking Dina yr akuyaaaa😭😂
2026-09-04 10:20:14
4
behindthesenseswithme0
𝓗𝓸𝓾𝓼𝓷𝓮𝓻𝓱🌸🎀 :
Scent zone kin kine
2026-09-04 09:18:16
0
habad_textile
c e o habad tex :
Hmmmm ta yaudareni Kuma tace Wai nadena kulata bayan message Dina yayi almost a month ba reply 😂😹😏
2026-09-04 11:28:20
1
aysharr_sufyan
aysharr_sufyan :
Malamina Na islamiya yabama iyayen saurayina daman xuwa Neman aurena gidanmu without the knowing of my dad .. ranar munga karfin hali
2026-09-04 09:48:19
3
faizah_usg
Mythic_and_Muse.ng🍂 :
Anci bashina over 100k an hanani yafi shekara dana tambaya akace bani da tausayi😭😭🤣🤣🤣🤣
2026-09-04 10:18:59
2
mamace031
Rahmatu 🫥 :
Yar aikin gidan mu ta karya key and tace nice and my mom was like ko kaffara bazatayi ba nice Wollah nayi ta kuka i can’t forget that
2026-09-04 10:13:37
4
zarahkusada5
Míss zâráh kúsadá :
Style din ne ma yamin kyau Masha Allah
2026-09-04 10:40:02
2
asmeeyscakesndmore
Asmeeys cakes and more :
Ayni saidai ince hmmm😂
2026-09-04 11:13:40
1
shaheedah.jamo
Shaheedarh Jamo🫧🎀 :
Shugaban makarntarmu ne ya sakamin ranar aure 2 weeks kuma ko sanin saurayin banyiba
2026-09-04 09:56:40
1
maibitils_paradise
Scents_by_Safah✨ :
Hmmmmm
2026-09-04 08:39:30
0
user1512463714904
cofee :
Allahumma bareeQ
2026-09-04 10:36:31
0
muhammad_maizare
Muhammad Yaro :
Dan Allah I luv you zanxo shop 😂
2026-09-04 08:39:29
0
haleemerh.mato
H mato scent✨ :
Aka siya turare awaji Jan aka kawomin na sanja ayimin ciko😂😂😂
2026-09-04 10:50:50
0
aysharh_humaerah
🎀𝑨𝒍𝒊𝒔𝒉𝒂 𝑨𝒎𝒆𝒆𝒏🎀 :
Wadanda nakeso yan iska ne😂 like basusan darajan soyayyah ba🥺
2026-09-04 10:31:02
0
muaishataram
muaishataram :
Tawa nabarwa Allah🥺
2026-09-04 10:08:27
0
mml_clothing_ng
mml_clothing_ng 🇳🇬 :
damuwata itace kawai ki bani dinki
2026-09-04 09:31:57
0
henna_by_halimatuo
Hennabyhalimatuo :
Karfin hali ya wuce nace baki taba rashin kyau ba a rayuwarki🥰❤️
2026-09-04 12:01:27
0
ibrahimdd71
ibrahimdd71 :
Waidamn kece 😳😅
2026-09-04 09:14:47
0
salhaflux
SAL_HAF LUXURY _HOME _KANO🛍️ :
available 🥰
2026-09-04 08:38:24
1
esheelov
Aisha ma’aji :
Nayi Abu da kudin ance wai na cika karya wani raini wayoo
2026-09-04 10:55:14
0
munzaliabdulhameed1
MUNZALI ABDULHAMEED MAI KWAI :
Shine bakya siyan lace a wajena ko🥹
2026-09-04 09:05:15
0
ibraheemwaxeeri
Ibraheem waxeeri :
🥰🥰🥰
2026-09-04 08:38:16
0
To see more videos from user @scentzone.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About