@zunnurah: Gumel ta fadi Sirri ya bude Alkyabba ta yaye An jingine masu Zuciya tai nauyi Danda ya huta Karaga tayi shafal An jingine takobi Rawani ya kwance Tambura sunyi kurum Masoya sunyi jum Algaita ta dushe Wayyo wayyo wayyo ALLAH kaikasan karatun kurma ALLAH ka yarda da wakilinka Ka amshi wakilcinsa Ka amshi bakuncinsa Ka masa rahama. ALLAH yajikan sarki... Gumel.😭💔
Bingel goggo 🐄🎀 🦋❤️
Region: NG
Friday 04 September 2026 09:12:14 GMT
Music
Download
Comments
Muhammad :
ALLAH YAJIKAN SARKI
2026-09-04 19:56:10
5
Shamsu Gumel :
Goodbye King 🤴
2026-09-04 13:31:21
1
Munzeer001🥰 :
Wayyo Wayyo Allah na kaicona da wannan duniyar shin kata6a tunanin yaushe mutuwa zata riskeka yau dai gashi ta dauki sarkin gumel 🥺💔😭
2026-09-05 10:40:41
4
🇳🇬💥muktar69 dan Borno💥🇱🇾 :
Allah 🙏😭
2026-09-05 14:03:20
1
Abdulhameed :
Allah ya jikan Sarki
2026-09-04 10:18:43
1
mareesbeautywellness :
Allah yaji kanshi da rahma yasa ya huta🤲🏻
2026-09-05 10:11:05
1
ABU SALMA YOBE ✍️ :
Allah Y jiqan Mai Martaba
2026-09-05 09:34:23
2
Idris a abadullahi :
Allah ya jikanshi darahama
2026-09-05 05:06:07
1
🇳🇬MUBARAK🇳🇪BATURE⛰️ :
Allah Yagafarta masa 🤲😥
2026-09-05 07:12:08
1
KARIBU ADAM :
wayyo Allah na
wallahi naji tsoro ba kadan ba
2026-09-05 06:30:54
1
abbas gk :
Allah ya gafartamasa
2026-09-05 08:42:14
1
KING ALAMEEN ✨ :
alh ya jikan mai martaba
2026-09-05 06:56:06
1
Flawless Leemerh💐💍🥀 :
Allah y gafarta mai 🙏
2026-09-05 06:06:56
1
Maji__Dadin Baraya🤴🏻🎥 :
Allah kajikan sa darahamarsa 🥺
2026-09-05 07:50:24
1
Ameer_Fakee :
Allah yajiƙanshi da rahama 🤲🏾🥹
2026-09-05 00:29:33
1
ltz habeeb :
Ameen ya hayyu yakayym
2026-09-04 23:03:47
1
teemarh8961 :
Allah yajikan babanmu 😭😭😭😭
2026-09-04 21:35:36
1
BOYKA Gumel 🦅🦅🦅 :
😭😭😭😭😭😭
2026-09-04 09:50:46
1
Saminu Ibrahim soja :
allah yajikanshi da rahama
allah yabaku hakurin rashin wannan bawan allah 🙏
kuma allah yamayarmaku da wani mutum mai adalci kamar wanda kukarasa🙏🙏🙏
2026-09-05 16:55:25
0
🍀JIBRIN IND🍀 :
Allah ya jikanshi
2026-09-05 17:00:14
0
abbaburatai0 :
Allah yajikansa da rahama 🙏🙏🙏
2026-09-05 21:51:05
0
S.MAN~Galadi :
2026-09-05 23:20:47
0
Real Ismail btc 💸💸💸🥷🥷 :
Allah yayiwa sarki rahama yasa aljannah ce makoma 😭😭😭😭
2026-09-05 21:04:54
0
a m t 💖boy 💥💟💝💫 :
Allah yajikansa Allah ya yimasa rahama
2026-09-05 19:59:04
0
baba_ameer :
Amin ya Allah 🥺
2026-09-04 22:23:37
1
To see more videos from user @zunnurah, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.