@usmanwakilin: 🚀 Idan an amince, ana iya fara saurin aiwatar da Migration na Phase 1 da Phase 2 a wannan watan. Faɗaɗa amfani da $ITL da ƙarin shiga cikin tsarin na iya taimakawa wajen ci gaba da haɓaka InterLink ecosystem, tare da kiyaye ƙa’idojin da aka tsara tun farko. #InterLink #ITL #ITLG