@zedrotech: Idan na karɓi software development project, ba na fara da coding kai tsaye. Da farko, ina yin research domin fahimtar problem ɗin da muke son mu warware. Sai na yi planning, na tsara yadda system ɗin zai yi aiki, na zaɓi technology da programming language da suka dace, na tsara database, na yi tunanin security, testing, deployment da maintenance. Bayan haka, sai na fara coding. Saboda coding kayan aiki ne da ake amfani da shi wajen gina solution. Amma kafin ka fara coding, ya kamata ka riga ka fahimci problem ɗin, ka tsara solution ɗin, kuma ka san yadda zaka gina shi. Plan. Solve. Then Build. Good software development ba wai kawai ka iya rubuta code ba ne. Ya kamata ka iya fahimtar problem, tsara solution, sannan ka yi amfani da coding wajen kawo wannan solution ɗin a zahiri. #SoftwareDevelopment #SoftwareEngineering #SystemArchitecture #Programming #HausaTech
ZedroTech
Region: NG
Friday 04 September 2026 13:51:36 GMT
Music
Download
Comments
Dauda Adamu CBM :
gaskiya ka kware tabarakallah masha Allah
2026-09-04 15:26:27
1
Mustafa Muhd Bello :
🥰🥰🥰
2026-09-05 03:41:16
0
To see more videos from user @zedrotech, please go to the Tikwm
homepage.