@hausa_lyrics001: @🖤🫧Mamie🫧🖤 kullum inajin wani irin sabuwar shakuwa ta musamman a zuciyata… wadda ko da na yi ƙoƙarin in manta da ke sai na kasa, Natsuwarki tana rarrashin zuciyata, amma kalamanki suna tada min wani sabon yanayi irin na annashuwa da nake kasa kwatantasa, Wallahi yau ina so ki ji cewa ni na keɓanche kaina ne a gefe ɗaya sai don kawai nayi tunani mai kyau akanki, ina jin ki, ina tunaninki, ina kuma mararin jin muryarki ko da sau ɗaya ne kawai, Idan zuciyarki ta yi dariya yau zanso ya zamo ni ne sanadin hakan💖🌹✨

Lyrics…!🥺❤️🌸
Lyrics…!🥺❤️🌸
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 04 September 2026 14:11:32 GMT
5515
966
3
11

Music

Download

Comments

s.p..sadeeq
SADEEQ :
ohhh god😇😇
2026-09-04 22:23:16
0
user3504969097292
ياسين عمر اسماعيل :
🥰🥰🥰
2026-09-04 15:43:48
1
user37925651409761
Quran_of_like🤍🫶🤍 :
😳
2026-09-04 20:31:05
0
To see more videos from user @hausa_lyrics001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About