Allah sarki Allah ya nuna min ranar da zan goya nawa kamar haka 🤲
2026-09-05 18:43:40
127
Fadilaidris :
Wllh Nawa har pampers me kashi yake cire mata ya wanke ta kuma ya goyata Allah mun gode maka🥰🥰
2026-09-05 11:03:54
261
Shatu✔️ :
kaga namijin kwarai alaji..... Allah ya bamu irinku🥰🥰
2026-09-05 09:42:38
119
sadeeq :
hmmmmmmm
2026-09-06 16:49:55
0
ima henné :
welcome to comment section ☕ tea or coffee 😅😅😅
2026-09-06 15:55:41
5
Mijin yar aljannah 🤲 :
Allah yabata lfy domin alfarmar shugaba annabi Muhammad s, a, w 🤲
2026-09-04 17:44:32
189
gentle-girl 001 :
Maxa kenan ba wanda xa a samu ya gyara kan yaron
2026-09-05 10:25:49
39
hajiyancy :
Allah sarki ita kam tayi dace
2026-09-04 23:34:21
58
maman khairat :
husband material 100yrd ma😄
2026-09-06 10:39:54
1
Ashanty :
Allah sarki Allah yabata lfy
2026-09-04 19:55:19
34
zyah beauty :
Proud of you bro
2026-09-05 18:03:00
0
Fartoom❤️ :
Awwwnnnnn
2026-09-06 17:59:41
0
mk beauty :
wish her speedy recovery 🙏🙏🙏akawomin jaririn
2026-09-05 09:24:25
1
Queen 👑 Zira ☦️ :
Irinka aiki so 🥰
2026-09-05 12:08:30
10
hafsat :
Allah yakara mata lafiya
2026-09-04 17:10:21
8
khalifa a indabawa :
Sorry allah yabata lfy y hayyu y gayyumu
2026-09-04 17:07:48
6
Coolbaby :
Nisa’u suna alfahari da kai Allah yayiwa rayuwarka albarka
2026-09-05 16:54:14
12
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Wlhi abun da yafi haka ma zan iya toh in ban tausayama matata ba wa xan tausaya ma ubangiji Ka Bamu ikon tausayama matan Mu Amin ya Hayyu ya Qayyun..🥺🤲
2026-09-05 14:05:14
18
maryamatuisiyakuf :
masha Allah mijin kwarai
2026-09-05 07:28:43
11
ummiey phatemerh gwalabe :
Allah ya Bamu mazaje nagari,wanda zasu na tausaya mana kuma su somu a duk halin da muke 😭🙏🏻😭
2026-09-05 11:16:01
5
oum .....💝♥️ :
ubangiji Allah yabata lfy Allah yaqara Baku zaman lfy Mai dorewa
2026-09-05 06:57:53
17
Mrs. Muhammad🩵🩵🩵 :
Pls adding asaka mata socks saboda sanyi ta kafa yake shigar yara
2026-09-05 09:11:57
9
👑KING OF JANYAU 001 :
Allah ya bata lpy my friend 🙏🏻🤲🏻📿
2026-09-04 18:25:49
6
To see more videos from user @.maleek24, please go to the Tikwm
homepage.